Posts

Showing posts from December, 2017

BAN YI TUNANI BA 71 to 75

••••••••••❤❤❤❤❤•••••••••• ••••••••••❤❤❤❤•••••••••• ••••••••••❤❤❤•••••••••• ••••••••••❤❤•••••••••• ••••••••••❤•••••••••• *BAN YI TUNANI BA* ® *_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_* ```(we don't just entertain and educate we also touch the hearts of the readers)``` Beebahwadata.blogspot.com https://www.facebook.com/groups/516526358740193/      *Written by* ```Beebah wadata``` _In dedication to *All Ma Fans* I heart u bea😍_ *71 to 75* Dakin Husnah ya shiga hangota yayi kwance saman gado sai bacci take hankalinta kwance, Wurin ta ya Isa a hankali ya fara shafa fuskarta har zuwa wuyanta nan take yaji hankalinsa ya fara gushewa gadon ya hau naga ya janyota ya rungume sai sauke numfashi yake.  Ganin da nayi ya fara kokarin cire mata riga ya sani fito domin ba zan Iya kallon abinda Khaleed yake kokarin aikatawa ba ga matar uncle dinsa, Ita ko Husnah baiwar Allah sai bacci take hankalinta kwance. An d'auke lokaci mai tsawo har an fara kiran sallah  Khaleed y