Posts

BAN YI TUNANI BA 71 to 75

••••••••••❤❤❤❤❤••••••••••
••••••••••❤❤❤❤••••••••••
••••••••••❤❤❤••••••••••
••••••••••❤❤••••••••••
••••••••••❤••••••••••

*BAN YI TUNANI BA*

® *_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_*
```(we don't just entertain and educate we also touch the hearts of the readers)```

Beebahwadata.blogspot.com

https://www.facebook.com/groups/516526358740193/

     *Written by*
```Beebah wadata```

_In dedication to *All Ma Fans* I heart u bea😍_

*71 to 75*

Dakin Husnah ya shiga hangota yayi kwance saman gado sai bacci take hankalinta kwance,

Wurin ta ya Isa a hankali ya fara shafa fuskarta har zuwa wuyanta nan take yaji hankalinsa ya fara gushewa gadon ya hau naga ya janyota ya rungume sai sauke numfashi yake.

 Ganin da nayi ya fara kokarin cire mata riga ya sani fito domin ba zan Iya kallon abinda Khaleed yake kokarin aikatawa ba ga matar uncle dinsa,

Ita ko Husnah baiwar Allah sai bacci take hankalinta kwance.

An d'auke lokaci mai tsawo har an fara kiran sallah  Khaleed ya fito d'akin Husnah ya n…

BAN YI TUNANI BA 66 to 70

••••••••••❤❤❤❤❤••••••••••
••••••••••❤❤❤❤••••••••••
••••••••••❤❤❤••••••••••
••••••••••❤❤••••••••••
••••••••••❤••••••••••

*BAN YI TUNANI BA*

® *_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_*
```(we don't just entertain and educate we also touch the hearts of the readers)```


Beebahwadata.blogspot.com

https://www.facebook.com/groups/516526358740193/

     *Written by*
```Beebah wadata```


_In dedication to *Jannart lameedo*😍_


*66 to 70*Kwallar da ta zuba masa ya goge sallama yayi,ya shiga falon umma dake zaune mamaki fal a ranta wai Alhaji ne ya dawo gida dai dai wannan lokacin, Daga kallon fuskarta ya gane cewa mamaki take da ganinsa a hankali ya furta "Subhanallah mi ke damuna da iyalina amma na zab'e Zina,Allah na tuba ka yafeni" idan umma yaje ya zauna


"Hajia na dawo ba za'a ko tarbeni ba".
Ita kuwa Umma baki kawai ta saki da ido tana kallonsa


Hannunta ya rik'e yana murzawa "tashi muje ki bani abinci yunwa nake ji"."Banyi abinci da kai ba, Tin …

BAN YI TUNANI BA 61 to 65

••••••••••❤❤❤❤❤••••••••••
••••••••••❤❤❤❤••••••••••
••••••••••❤❤❤••••••••••
••••••••••❤❤••••••••••
••••••••••❤••••••••••

*BAN YI TUNANI BA*

® *_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_*
```(we don't just entertain and educate we also touch the hearts of the readers)```

*#WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM*
*#IG PML WRITERS*
*#https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035*
*#http://maryamsbello.blogspot.com*

Beebahwadata.blogspot.com

     *Written by*
```Beebah wadata```


_wannan shafin naki ne Namcy *Bieboh* Ina ji dake sosai  ILYSM 😍_*61 to 65*Khaleed da Husnah take kwance a kirjinsa sai magiya yake mata, Su kara another around Amma taki, Wayar sa ta fara ringing, Amma Sam hankalinsa baya kanta, Wani kirane ya k'ara shigowa k'aro na biyu"Wai baka jin ana kiran ka ne". Sophie ta fada lokacin da take tureshi a jikintaJanyo ta yayi ya rungume yana shafa bayanta "Ki bar ta kawai yanzu haka Safwan ne so yake ya takura ni.Wani kiran ne ya sake shigowa k'aro n…

BAN YI TUNANI BA 56 to 60

••••••••••❤❤❤❤❤••••••••••
••••••••••❤❤❤❤••••••••••
••••••••••❤❤❤••••••••••
••••••••••❤❤••••••••••
••••••••••❤••••••••••

*BAN YI TUNANI BA*

® *_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_*
```(we don't just entertain and educate we also touch the hearts of the readers)```

*#WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM*
*#IG PML WRITERS*
*#https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035*
*#http://maryamsbello.blogspot.com*

Beebahwadata.blogspot.com

     *Written by*
```Beebah wadata```


_wannan shafin naka ne *Abubakar Ibrahim sodangi (Mesuma)* thankz 4 dha lurv n care I do appreciate ILYSM 😍_*56 to 60*


D'akin ya bud'e masu su ka shiga,kan 2sitter suka baje, Ya janyo musu kazar da ya siyo musu da hollandia, Su ka hau ci sai da sukayi nat saanan ya jata suje suyi wanka, Ba musu ta bishi, Tun wurin  wanka Khaleed ya fara zaucewa, Sosai ya ga chanji a jikinta,  Shafa ta kawai yake tayi, Ita ko sai janyewa takeyi
"Baby miye haka ka bari mu gama wankan mana". Ta Fad'a cikin wata mury…

BAN YI TUNANI BA 51 to 55

••••••••••❤❤❤❤❤••••••••••
••••••••••❤❤❤❤•••••••••
••••••••••❤❤❤••••••••••
••••••••••❤❤••••••••••
••••••••••❤••••••••••

*BAN YI TUNANI BA*

® *_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_*
```(we don't just entertain and educate we also touch the hearts of the readers)```

*#WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM*
*#IG PML WRITERS*
*#https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035*
*#http://maryamsbello.blogspot.com*

Beebahwadata.blogspot.com

     *Written by*
```Beebah wadata```


_In dedication to *Zainab dogon/daji*_*51 to 55*


Kwankwasa glass d'in motar da Sophie tayi shi ya katse musu zance...
Safwan yayi kasa da glass din side nashi
"Sannunki yam mata" Safwan yace tare da Sakar mata murmushi
"Yawwa sannun yan samari,kadai mutuncin ka kadan ne wlh, Idan khaleed baya gari baka zuwa ko gaisawa muyi". Tayi fad'a tana kai duban ta wurin khaleed da ya had'e rai ya wani kama sitari ya rik'e
"Ba haka bane commitment sun min yawa I hav a lot"."Uhmmm,…

BAN YI TUNANI BA 46 to 50

BAN YI TUNANI BA 41 to 45

••••••••••❤❤❤❤❤••••••••••
••••••••••❤❤❤❤••••••••••
••••••••••❤❤❤••••••••••
••••••••••❤❤••••••••••
••••••••••❤••••••••••


*BAN YI TUNANI BA*


® *_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_*
```(we don't just entertain and educate we also touch the hearts of the readers)```

*#WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM*
*#IG PML WRITERS*
*#https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035*
*#http://maryamsbello.blogspot.com*

Beebahwadata.blogspot.com


     *Written by*
```Beebah wadata```*41 to 45*


Jikin ta yabi da kallo har ya sauke idon sa akan kirjin ta hannu ya kai zai tab'a ta komai ya tuna kuma sai ya janye, Falo ya dawo inda ya bar Hunaida nan ya taddo ta wayarta a hannunta sai game take,wayar ya warce


"Haba Yaya miye haka ka bani Dan Allah kar su cinyeni". Tayi maganar kamar zatayi kuka


"Hhhhh....Au wai kuka zaki to yi kukan nagani,dama na dad'e banga kukan ki ba" Yayi Fad'a cikin sigar tsokana


"Ni dai ka bani kawai plx, To wai miye ya fito dakai kai da kace …