BAN YI TUNANI BA 71 to 75

••••••••••❤❤❤❤❤••••••••••
••••••••••❤❤❤❤••••••••••
••••••••••❤❤❤••••••••••
••••••••••❤❤••••••••••
••••••••••❤••••••••••

*BAN YI TUNANI BA*

® *_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_*
```(we don't just entertain and educate we also touch the hearts of the readers)```

Beebahwadata.blogspot.com

https://www.facebook.com/groups/516526358740193/

     *Written by*
```Beebah wadata```

_In dedication to *All Ma Fans* I heart u bea😍_

*71 to 75*

Dakin Husnah ya shiga hangota yayi kwance saman gado sai bacci take hankalinta kwance,

Wurin ta ya Isa a hankali ya fara shafa fuskarta har zuwa wuyanta nan take yaji hankalinsa ya fara gushewa gadon ya hau naga ya janyota ya rungume sai sauke numfashi yake.

 Ganin da nayi ya fara kokarin cire mata riga ya sani fito domin ba zan Iya kallon abinda Khaleed yake kokarin aikatawa ba ga matar uncle dinsa,

Ita ko Husnah baiwar Allah sai bacci take hankalinta kwance.

An d'auke lokaci mai tsawo har an fara kiran sallah  Khaleed ya fito d'akin Husnah ya nufe d'akinsa.

Kiran sallah d'in da ake ya tadda Husnah daga bacci

 Yanayin da ta ga kanta sosai taji mamaki gaba d'aya ba kaya ajikinta sosai ta shiga rud'u

 Sai kawai ta jingina sa akan shekarunta ne tinda she x 24 da kuma k'ewar Muneef dole tayi sha'awar d'a namiji tare da ita

_1 week later_
A cikin sati d'aya d'in anyi abubuwa da dama

Husnah tayi project defence nata

Sunyi walimar kammala skul,

Muneef ma ya shaida mata dawowarsa next week

Khaleed ko kullum dare sai yaje d'akin Husnah komai yake oho

Sophie ce kwance akan gadonta da counter a hannunta da alama istigifari take

 Ummanta CE tayi sallama ta shigo

A Bakin gadon ta zauna takai duban ga Sophie

A hankali tace "Safiyya".

D'agowa tayi ta kalleta

" Daman Abbanki ne yace idan kina da Wanda kike so kuma kun daidaita kanku ki ce masa ya zo wurin ana son ganinsa".

Sophie kam da ido kawai take bin mahaifiyarta

"Kin min shiru kiyi magana mana". Umma ta fad'a bayan ta kura mata ido da alamu akwai abinda take nazari

" Uh..uh Umma ni bani da wani sai dai akwai Wanda nake tare dashi ban Sani ba ko da aure yake sona".

"Toh Allah ya tabbatar da alkhairi" Ta fad'a lokacin da takai k'ofar fita daga d'akin

"Ameen".
Lallai nasan Khaleed bazai aureni ba ko giyar wak'e ya sha balle yana da hankalinsa to yanxu miye mafita, ko na kirani Usaini ne naji anya hakan zai yiwu kuwa duk maganar da ke acikin zuciyar ta take

Wayarta ta fara ringing, ko bata d'auke wayar ba tasan waye Khaleed ne ringing nasa na daban ne

Wayar ta d'aga

"Sophie anjima zan zo na d'auke ki, Zamu je wani wurin". Bai jira cewarta ba ya datse call d'in

Tsaki tayi kaxo d'in sai naga da uwar da zaka tafi

K'arfe 4 dot ya Isa gidansu Sophie kiranta yayi tace tana xuwa

Fita tayi ta fad'a wa Ummanta ana nemanta waje, Tayi mata izini

Khaleed hango Sophie da yayi da hijab sosai abin ya bashi mamaki bai tab'a ganin ta da hijab ba sai yau

K'arasowa tayi ta bud'e motar ta shiga
"Sannu" tace mashi

"Yawwa ya dai na ganki ba cikin shiri ba"

"Dama fad'ama zanyi na daina, wannan abinda mukeyi ba kyau,Kuma Dadyna yace na fiddo miji aure zai man" Ta fad'a tana kauda kai

"Wat Aure, Haba Sophie kinsan ina son kasancewa dake ya zaki yi aure ki bar ni, Wallah ba zan Iya rabuwa da ke ba, Kin riga kin sharya dani da zumar dadinki, Plx kiyi wani Abu mana". Yayi maganar cikin damuwa

"Hmm.. Idan baka son nayi aure kai d'in zaka Aure ni ne ko......" Bata k'arasa ba

Khaleed ya dauke ta da mari.......

Ku biyoni
Beebah Wadata ce

Comments

Popular posts from this blog

NA TSANI AURE 1 to 10

NA TSANI AURE 11 to 20

NA TSANI AURE 21 to 30