NA TSANI AURE 1 to 10

🎗🎗🎗🎗🎗🎗
   ðŸŽ—🎗🎗🎗🎗🎗
       ðŸŽ—🎗🎗🎗🎗🎗
        *NA TSANE AURE*
           ðŸŽ—🎗🎗🎗🎗🎗
              🎗🎗🎗🎗🎗🎗
                 ðŸŽ—🎗🎗🎗🎗🎗


*short story* ❣


          *written by beeberhwadata*


  0⃣1⃣ *to* 1⃣0⃣


*In the name ov Allah the most beneficent the most merciful*
*All tnxs be to almighty allah 4 gven me d strength to write dis novel*
*N/B*
*I have start a novel called Rashin uwa and I didn't complete it due to sums problems buh d moment I solve them I wll continue inshallah*

*-* *-* *-* *-* *-*
*Special tnx 2 ol my fans*


*In dedication to ANEELURV n HUSSY*😘



Haba Ayman wai mye hk kake fada ummansa ta fada cikin yanayin damuwa

kwarai kuwa sanin kanki ne ba son auren nan nake bah kuma bana sonta

kamar yadda nima bana sonka Aymana ta fada *na tsani aure* a rayuwa ta wannan aure ne koh balai wata biyar ban taba ganin sa bah,ban taba jin muryarsa ba na tsane jinsin maza

kamar yadda na tsane jinsin mata nima ranar da aka gayamin an daura aure kwana nayi ina kuka umma kiyimin izini in saketa don Allah bana son ya'macce a tare dani wlh

Ya isa hk kunsani a gaba sai ceceku ce kuke wannan auren pha ibada ce

Ayman yace ibada kuma amma tir da wannan ibada

Ayman kasan abinda kake fada sunnah annabinmu fiyayyen halitta annabi muhammad saw dole sai anyi zama a gidan domin gyara zamantakewar  ku indan banda allah kawoni da hka kuke zama bawanda yasan wani toh wlh da sakyl

Hmmm umma ki rokarmin shi ya sakeni bana son na kara kwana a nan gida bah

Wai ku wayen irin mutane ne hka ni zan tafi sai na dawo tayi musu salam ta fita

Aymana ta dube shi tayi tsuka hade da dalla mai harara tayi fauuuuuuu tayi dakinta
Mtchwee dole na dau mataki idan ba haka gawata zaa tadda anan na tsane jinsin mata bazan iya zama dasu...............


*Beeberwadata*
4 comment
 +2349061540805


*Luv u ol*

Comments

Popular posts from this blog

NA TSANI AURE 11 to 20

NA TSANI AURE 21 to 30