BAN YI TUNANI BA 1 to 5

••••••••••❤❤❤❤❤ ••••••••••
••••••••••❤❤❤❤••••••••••
••••••••••❤❤❤••••••••••
••••••••••❤❤••••••••••
••••••••••❤••••••••••

*BAN YI TUNANI BA*

® *{P M L W}*
_pure moment of life writers_

        *Written by*
 ```Beebah wadata```

*_In d name ov Allah d most beneficent d most merciful_*

_Jin jina_
```Gareku masoyana,wadanda nasani da wadanda ban sani,Ina godia da goyon bayan da kuke bani,ina matukar kaunarku,Allah Baku abinda kuke nema```
   _*AMEEN*_

~~~~~~~
_*Gareku masoyan littanfin AUREN QARYA,nasan wasu zasu ce nafara littafi ba idar ba,abinda yasa naki idar wa saboda wayana ya samu matsala restore din messages take yi,sai ya goge kuma na nema ko zan samu,amma ban samu ba,buh inshallah dana samu zan kara sa muku*_

_In dedication to members ov *P M L W* Allah ya barmu tare_

*1 to 5*

Wani matashi saurayi ne bazai wuce 28 bah,naga ya shiga cikin wani makeken gidan cikin Mercedes Benz ash, balaifi gidan ya rayu,packing space ya nuna,bayan yayi packing d'in ne naga ya fito gaskiya ya hadu ba karya sai dai fuskar sa a tamke take,direct falon gidan ya nufa...
"Salamu alaikum". Salama yayi saanan ya Fada akan 3setter
Wata budurwa ce ta fito a wani guri ina kyautata zaton kitchen ne
" Waalaikis salam,sannu ka da xuwa".
 "Yawwa" kawai yace
 "Muneef ya dai?,Naga ba haka ka fita ba kuma ka dawo tamke da fuska wani abun ne?".
 "Mtchww,wai ynx oganmu yake gayamin zan tafi Thailand nayi representing company,kuma ya fasan jiya aka d'auramin aure,amma don wulankanci ni zai tura". Ya fad'a fuskar shi damuwa fal
  " Haba Husna mye yasa kike kuka don nace zanyi tafia ko?".
Kai ta daga alamar Aa
 A hankali Muneef ya dubi Husna "haba dear said something".
 " Toh ni me xan cema, kwana nawa zakayi halan?".
 "Month wai yacemin"
 "Wat!! a month gaskia yayi yawa, yau kwanan mu d'aya da yin aure ace kayi tafi ba ko ta kwana biyu ba har wata d'aya gaskia bazan iya ba". Hawaye fal a fuskar
Kusa da ita ya dawo ya zauna kanta ya rike ya dinga lashe hawayen da ke akan fuskar ta
 " D'an Allah stop crying kukan ki ya affecting d'ina sosai,ki dube soyayyar dake tsakaninmu da yadda mike kaunar juna kiyi shiru saanan ki saurari abin da nake son Fad'a"
Shiru na dan lokaci Wanda Husna ta samu yin shiru,ya cigaba
 "Zan so ki amince da bukatana domin ko ba komai ke ma ta zama taki bukatar,ma'ana kada ki manta duk inda bukata take kema ai taki ce,ko kin manta da kalaman da kika fad'a min {kinyi min alkawari idan na aureki zaki zamo mai horo da umarnina,sannan mai yaki da dukkan wani mai adawa da al'amurana,sannan kika ce zaki zama mai gargadi da dukkan hanina,ko kin manta ne?".
 Kai ta gyada mai alamar gamsuwa" Ni muneef ba wai asalin tafiar ce bana so,ba itace babban abinda ke damuna ba,idan na tuna da tarin yawan kwanakin da zakayi indan ka tafia,jiya fa aka kawoni". Kara manneta yayi ajikinsa
 "Ki kwantar da hankalin ki mana basai na kai ki gidan Sis billy ba nasan zata kula dake sosai,ni kaina ma hankali na ya kwanta".
" tohm".kawai tace
"Kina nufin kin amince ?".. Kai ta gyada masa
" yawwa babyna shiyasa nake kara sonki".juye da ita ya farayi acikin kirjinsa................













 _Beebah wadata_

Drop ur comments

*Luv y'll*
😘😘😘

Comments

Popular posts from this blog

NA TSANI AURE 1 to 10

NA TSANI AURE 11 to 20

NA TSANI AURE 21 to 30