NA TSANI AURE 21 to 30

🎗🎗🎗🎗🎗🎗
    🎗🎗🎗🎗🎗🎗
       ðŸŽ—🎗🎗🎗🎗🎗
         *NA TSANI AURE*
           ðŸŽ—🎗🎗🎗🎗🎗
              🎗🎗🎗🎗🎗🎗
                 ðŸŽ—🎗🎗🎗🎗🎗
             

*short story*❣

*N/B*
*Am really sry 4 d little mistakes in dha previous pages I supposed to write (I) not (E) u ol knw dat "nobody x perfect n nobody x above mistake" hop u ol undstnd luv u ol*😘😘


          *written by beeberhwadata*


*in dedication to pherty n ayusha iliasu*
2⃣1⃣ *to* 3⃣0⃣

"Court kuma" umma tafada tare da dafe kirji
"Idan bai kaini bah toh wlh ni zan kaishi." aymana tace

Hajiya tace "haba wani irin court ana mgna lapia akawo mgnar court,court din lapia"

"Eh hajiya,umma kuyi hkr su kadaine zasu yimin iyaka da ita ba ma ita kadai ba da kowace macce mah."
 yana kainan ya dauke key din motarsa yayi waje

"Allah nagode allah kasa a raba auren da biye gaggawar kaini dana kaishi ta wuce dakinta"

""''Da ido suka biyeta suna mamakin hali irin na ya'yansu komai akayi ai kayi hkr nan dai sukayi ta tattaunawa daga bisani sukayi mata salama suka tafi'"'"

"""""A bangaren ayman daga fitarsa direct sharia court ya wuce domin shigarda kara yayi nasara basu tashi ba dayake yau friday karamin lokaci ne, aka cemai shariar su sai ranar Monday yayiwa dillalin court kwatancen gidansu ayman don kai takardar samace godiya yayi daga bisani ya tafi yana tsananin farin ciki an raba shi da annoba......""""""""

----***-----
Hajiyarsu aymana tana falo sai tunani take irin rayuwa ta yar ta.

Ladi ce mai yi mata aiki ta shigo.
"hajiya kinyi bako a waje yana Kira."

"Bako kuma kinsan shi,Ko wani ne cikin dangi koh yan uwan margayi(baban aymana)."
"Aa ni ban taba ganinsa ba sai yau"
"Ki je kice ina zuwa"
"Tohm" tace ta fita.

Daki ta shiga ta dauko mayafe tayi waje wurin harabar gidan wani mutum ta hango zai kai shekara 45 direct wurin shi ta nufa
"Ina yini." Tace masa
"Lapia lau, ina yini hajiya"
"Lapia lau,sai dai ban shaida ka bah"
"Amm...sunana muhd mukhtar ni dan aikin court ne."
"Court kuma" tana dafe kirji
"Eh kwarai kuwa gama takardar sammace a hannuna." ya miko mata
Ta amsa tare da dubawa
"ynx sai da ayman ya kai wannan abin court"
"Ni hajiya zan tafi sai anjima"
"Toh sai anjima." ta fada tare da juyawa cikin gida...........


*Beeberwadata*



*LUV U OL*

Comments

Popular posts from this blog

NA TSANI AURE 1 to 10

NA TSANI AURE 11 to 20