NA TSANI AURE 11 to 20

🎗🎗🎗🎗🎗🎗
   ðŸŽ—🎗🎗🎗🎗🎗
      🎗🎗🎗🎗🎗🎗
      *NA TSANE AURE*
         ðŸŽ—🎗🎗🎗🎗🎗
            🎗🎗🎗🎗🎗🎗
               ðŸŽ—🎗🎗🎗🎗🎗


*short story*❣


          *written by beeberhwadata*


1⃣1⃣ *to* 2⃣0⃣


*In dedication to my family*


Slm alkm
wlk slm aymana ta amsa wa nake ji kamar hajiyarmu

Nice yar auta y gida ina mijin naki

wani makoko ya tsaya mata a wuya sakamakon fadi haka da hajiya tayi lapia lau tace a dakule

Naji abinda yake gudana awurin hajiya saa(ummar ayman) aymana ina hkr ki,ina karatu ki duk ina kika kaisu sannin kanki ne aure niima ce, sunnah ce,jindadi rayuwa ce,Allah ya fada wurare da yawa akan aure

Umma nasani banason na kasance cikin niima,jindadi ina zaune agurinku shine jindadi.. *na tsane maxa,na tsane aure* bazan taba yafe musu bah Allah ya isa sakani na dasu

Ayman ki sanyawa xuciyarki ruwan sanyi

umma zuciyata ta rigada ta bushe me yasa baza kiyimin uzuri bah umma ko ban fada kifi kowa sanin *dalili nah*

Salam akayi umman ayman ce tare dashi bayan yan gaishe gaishe da suka yi

Umma ta nisa tace ku ya'yanmu ne ni hajiya maryam kawayene tun muna yara me yasa kuke son ku tozar tamu gamu aminan juna amma kuna son ku raba mu ehhhh

Kwarai kuwa hajiya saa ya'yan me yasa baza ku taru a tare bah, bazaku cigaba da zama bah

Hajiya ayman yace bana bukatar zama da ita bama ita ba kowace macce a rayuwa dn Allah umma kiyimin izini ya sakeni

Umma dn Allah Kiyi masa izini na tsane jinsin shi bana kaunarsu arayuwa

Toh idan baa bani damar sakenta ba court zan kai a raba aure........


*Beeberwadata*



*LuV U oL*
😘😘😘

Comments

Popular posts from this blog

NA TSANI AURE 1 to 10

NA TSANI AURE 21 to 30