Posts

Showing posts from September, 2017

BAN YI TUNANI BA 26 to 30

••••••••••❤❤❤❤❤•••••••••• ••••••••••❤❤❤❤•••••••••• ••••••••••❤❤❤•••••••••• ••••••••••❤❤•••••••••• ••••••••••❤•••••••••• *BAN YI TUNANI BA* ® *{P M L W}* _pure moment of life writers_ ```(we don't just entertain and educate we also touch the hearts of the readers)``` *#WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM* *#IG PML WRITERS* *#https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035* *#http://maryamsbello.blogspot.com* Beebahwadata.blogspot.com      *Written by* ```Beebah wadata``` _in dedication to *Ma ayusha iliasu*_ *26 to 30* Dafe k'irji tayi kamar tana ganinta " test fa kika ce" "Eh,kiyi revising kawai kafin lokaci yayi,don nasan kin gama karatun course din" Bafnah ta fad'a "Uhhm....yanzu dai yaushe zamuyi,ina ne venue" "2 yace,Etf 3 zamu yi k'inga we still have tym" "Eh kusan 3hours,amma Muneef tafiya fa zai yi" "Tafiya kuma toh fa" "Bafna bari idan mu

BAN YI TUNANI BA 21 to 25

••••••••••❤❤❤❤❤•••••••••• ••••••••••❤❤❤❤•••••••••• ••••••••••❤❤❤•••••••••• ••••••••••❤❤•••••••••• ••••••••••❤•••••••••• *BAN YI TUNANI BA* ® *{P M L}* _pure moment of life writers_ ```(we don't just entertain and educate we also touch the hearts of the readers)``` Beebahwadata.blogspot.com      *Written by* ```Beebah wadata``` _Wannan shafin naki ne k'awar arziki *maryam Izmail (cwt mamooh)* Evryday,evry hour in evry min at evry secs ma luv 4 u increased Allah ya barmin ke ya nuna min aurenki *Ameen* .....Lol....Ranar zan kwaso shoki💁_ *21 to 25* Cikin sauri ya capkota "Ina zaki kuma ke da d'akin mijinki" dai dai lokacin da ya jawota jikinsa "Uh....u..bari na je idan ka shirya sai na dawo". "Naga sai wani kame kame kike gudu na kike   ne?". Ya tambaye ta lokaci daya kuma yana zagaye lips dinta da yatsan sa,Hannunsa ta  janye don ta sami bakin magana "Ni kuma yaushe nace ma ina gudunka" tayi maganar t

BAN YI TUNANI BA 16 to 20

••••••••••❤❤❤❤❤•••••••••• ••••••••••❤❤❤❤•••••••••• ••••••••••❤❤❤•••••••••• ••••••••••❤❤•••••••••• ••••••••••❤•••••••••• *BAN YI TUNANI BA* ® *{P M L W}* _pure moment of life writers_ ```(we don't just entertain and educate we also touch the hearts of the readers)``` Beebahwadata.blogspot.com      *Written by* ```Beebah wadata``` _in dedication to *Mss Zuhura* ILYSM dear_ *16 to 20* Sai da suka hau titi sannan ya d'aura hannunsa akan cinyarta same tym yana kallonta "Haba Muneef miye haka,idan mukayi accident pha" ta fad'a tana tur'e hannunsa "Nothing will happened da yarda Allah ba inda bana Iya xuwa haka,driving da hannu daya". "Naji duk da haka dai" Dai dai sun kawo kofar gidan hon sukayi mai gadi yaxo ya bude Hunaida da ke falo zauna ai tanaji hon tace "Mami kamar motan uncle naji?". "Ba mamaki shine tinda abba yana abuja". "Bari naje na dubo" Tana mik'ewa su

BAN YI TUNANI BA 11 to 15

••••••••••❤❤❤❤❤•••••••••• ••••••••••❤❤❤❤•••••••••• ••••••••••❤❤❤•••••••••• ••••••••••❤❤•••••••••• ••••••••••❤•••••••••• *BAN YI TUNANI BA* ® *{P M L W}* _pure moment of life writers_ ```(we don't just entertain and educate we also touch the hearts of the readers)``` Beebahwadata.blogspot.com      *Written by* ```Beebah wadata``` _in dedication to *Abba Gana*_ *11 to 15* Bayan su gama cikin abincinsu ne.. Yace mata "tashi muje gidan Sista billy,don ta san nan zaki zauna" "Owk toh bari na d'auko mayafina sai muje ko" ta mike ta nufi dak'inta,A inda ta barshi na ta sameshi,hugging nashi tayi ta baya ahankali ta dukar da k'anta saitin kunneshi tace "Muje koh"  "Nifa bana Iya tafi sai dai ki goyani" ya Fada yana taba hancinta,ido ta fiddo waje  "Tab wallahi nikam bana Iya goya ka,kace dai na k'arya bayana"   "Lallai ma..to ni kina son na goya ki koh?" Ya tambayeta tare da

BAN YI TUNANI BA 6 to 10

••••••••••❤❤❤❤❤ •••••••••• ••••••••••❤❤❤❤•••••••••• ••••••••••❤❤❤•••••••••• ••••••••••❤❤•••••••••• ••••••••••❤•••••••••• *BAN YI TUNANI BA* ® *{P M L W}* _pure moment of life writers_ (We don't just entertain and educate but we also touch d hearts of d readers) Beebahwadata.blogspot.com         *Written by*  ```Beebah wadata``` _In dedication to_ *MUMEETIE durlin* *6 to 10* "Yawwa babyna shiyasa nake k'ara sonki" juyi da ita ya fara yi acikin k'irjinsa,Jim kad'an  ya d'an janyeta daga gareshi,ta hanyar rabata da jikinsa,bayan sun saurara suka fuskanci juna ta hanya k'urawa juna ido. Daga bisani yayi murmushi "Dubi har kin rame,lallai na yarda ba k'aramar azaftarwa kika yiwa ruhinki ba,kin ma ci abinci kuwa?"   Ta sunkuyar da kai k'asa  "Ba shakka nasan baki ci ba,ki rufa man asiri kar umma tace ina maki horon yunwa".   " Naci pha".kawai tace Hannunsa ya xura cikin rigarta a h

BAN YI TUNANI BA 1 to 5

••••••••••❤❤❤❤❤ •••••••••• ••••••••••❤❤❤❤•••••••••• ••••••••••❤❤❤•••••••••• ••••••••••❤❤•••••••••• ••••••••••❤•••••••••• *BAN YI TUNANI BA* ® *{P M L W}* _pure moment of life writers_         *Written by*  ```Beebah wadata``` *_In d name ov Allah d most beneficent d most merciful_* _Jin jina_ ```Gareku masoyana,wadanda nasani da wadanda ban sani,Ina godia da goyon bayan da kuke bani,ina matukar kaunarku,Allah Baku abinda kuke nema```    _*AMEEN*_ ~~~~~~~ _*Gareku masoyan littanfin AUREN QARYA,nasan wasu zasu ce nafara littafi ba idar ba,abinda yasa naki idar wa saboda wayana ya samu matsala restore din messages take yi,sai ya goge kuma na nema ko zan samu,amma ban samu ba,buh inshallah dana samu zan kara sa muku*_ _In dedication to members ov *P M L W* Allah ya barmu tare_ *1 to 5* Wani matashi saurayi ne bazai wuce 28 bah,naga ya shiga cikin wani makeken gidan cikin Mercedes Benz ash, balaifi gidan ya rayu,packing space ya nuna,bayan yayi packing d'in ne

NA TSANI AURE 121 to END

 🎗🎗🎗🎗🎗🎗      🎗🎗🎗🎗🎗🎗          🎗🎗🎗🎗🎗🎗       *NA TSANI AURE*              🎗🎗🎗🎗🎗🎗                  🎗🎗🎗🎗🎗🎗                      🎗🎗🎗🎗🎗🎗 *short story*❣       *written by bieberh wadata* *January 2017*     1⃣2⃣1⃣ *to* 1⃣3⃣0⃣ *Dedicated dix page to members ov beebah novelz*😘😘😘 ```After two weeks ``` Aka mayarda aymana dakin mijinta,tun lokacin suka fara kaunar junansu,ingantaciyar soyyaya sukewa juna, daya baya son ganin bacin ran dan uwansa........ ```1 year latter``` Direct gidansu na nufa domin ci gaba da dauko rahoto ta window din na hango aymana ta kara kyau da wata baby a hannunta zata kai 4month,wani magidanci na hango ashe wai ayman ne yayi kyau ya kara jiki kadan daga yadda yake a da, hug ya bata a baya "Angel kin yi kyau wannan shigar haka,ko so kike ki zautar dani ne" ya karasa mgnarsa tare da lakucar gefen fuskarta "Hmmmm...ai kafi ni kyau my handsome don" "Bawani nan bani husna ni dai&quo

NA TSANI AURE 111 to 120

🎗🎗🎗🎗🎗🎗      🎗🎗🎗🎗🎗🎗          🎗🎗🎗🎗🎗🎗       *NA TSANI AURE*              🎗🎗🎗🎗🎗🎗                  🎗🎗🎗🎗🎗🎗                      🎗🎗🎗🎗🎗🎗 *short story*❣       *written by bieberh wadata* *January 2017*     1⃣1⃣1⃣ *to* 1⃣2⃣0⃣ ```Dedicated dix page to members ov Beebah novelz tnx 4 evrtinz```😘😘😘 Kaina yayo gadan gadan,belt da ke jikinshi ya cire yafara tsula min shi,ya daga zai karamin sai ga aunty Aysha "Dakata kar ka kara bugunta tunda ba baiwar gidanku bace,ka maida yarinya kamar jaka sai dukanta kakeyi daman sai boyun kurwa kakeyi mana kai mayaudari ne,maha'inci Allah sai ya isar mata akan ka,ke kuma tashi dauko gyalenki mu tafi" "Aunty Dan Allah kiyi hakuri ba halin mufeed bane ni nasani,zan cigaba da zama dashi a hakan.......ban karasa ba aunty aysha ta daukeni da mari " wawuya kawae ala dole ga daudawa sarkin aure incinki mu keso kwatomiki ba komai aganki da daraja shine burin da har zaki bude baki

NA TSANI AURE 101 to 110

🎗🎗🎗🎗🎗🎗      🎗🎗🎗🎗🎗🎗          🎗🎗🎗🎗🎗🎗       *NA TSANI AURE*              🎗🎗🎗🎗🎗🎗                  🎗🎗🎗🎗🎗🎗                      🎗🎗🎗🎗🎗🎗 *short story*❣       *written by bieberh wadata* *January 2017*     1⃣0⃣1⃣ *to* 1⃣1⃣0⃣ ```Dedicated dix page to mufeeda muazu n aysha wakili; i ol appreciate ur luv```😘😘😘 Motarsa ya shige ya fice daga asibitin ya bar aunty aysha atsaye tsananin takaice ji take kamar ta nutse...    Ahaka na sha jinya na koma gidan mu nan ne aunty mardiya tace na biyeta gidanta dake garin kaduna, haka ko akayi na kwashe kayana muka wuce kd,gidan aunty mardiya ba takurawa koh kadan tana min duk abinda nake so kamar yadda hajiyar mu take min, shi yasa nake jin dadinta sosai......     Wata rana mun fita shopping rite ni da aunty nan naci karo da *mufeed*. Mufeed shine mijin da na aura na biyu yana matukar sona,ba wata soyayya muka yi bah mukayi aure, mufeed mutum ne kamili,matashin mai kudi,ya hadu matuka,komai nasa b
Image
HIRA TSAKANIN ASYKHALEEL DA MARUBUCIYA BEEBAH WADATA ​      _*HIRA DA MARUBUTA*_    _*Assalamu Alaikum… Barkanmu da sake saduwa a cikin shirin namu Wanda Asy Khaleel ta shirya kuma ta gabatar, kubiyoni danjin wacece jarumarmu ta wannan Rana*_           ************ _*Asy Khaleel* Assalamu Alaikum, Barkanki da shigowa wannan filin namu mai Albarka_ _*Beebah Wadata* waalaikis salam yawwa barka dea_ _*Asy Khaleel* Madallah, to bakuwar Mu ta wanna Rana da fatan kin iso lfy lau, sannan muna farin cikin ganin ki a wannan filin namu mai albarka tare da dinbin nishadantar wa, batare da bata lokaci ba zamu fada cikin shirinmu ne Kai tsaye…. Masu sauraronmu da masoyanki zasuyi matukar sanjin cikakken sunanki da tarihinki a takaice_?. _*Beebah Wadata* Na iso lapia, ina farin cikin kasancewa a wannan fili, Ni dai sunana Habiba Muhammad Wadata, Ni yar garin sokoto ce_ _*Asy Khaleel* Masha Allah, zamuso jin Mai yaja raayinki har kika tsinci kanki cikin ONLINE HAUSA WRITERS, ku

NA TSANI AURE 91 to 100

🎗🎗🎗🎗🎗🎗      🎗🎗🎗🎗🎗🎗          🎗🎗🎗🎗🎗🎗       *NA TSANI AURE*              🎗🎗🎗🎗🎗🎗                  🎗🎗🎗🎗🎗🎗                      🎗🎗🎗🎗🎗🎗 *short story*❣       *written by bieberh wadata* *January 2017*     9⃣1⃣ *to* 1⃣0⃣0⃣ ```Dedicated to maryam Izmail;evry day,in evry way,my luv 4 u grows.I really appreciate ur  luv,u r such a durlin I luv u much😘😘😘``` Kayana ya soma yagawa "Haba ajmal wai me haka dn Allah don't do dix to me" na fada cikin yanayin tausayi Amma me ajmal bai Masan inayi ba ya tafi wata uwa duniya ta daban,sai da ya gama duk abinda yake so saanan ya kyaleni ya shige toilet abinsa ya barni zaune kamar kayan wanki...... jikina na bi da kallo duk kayan sun bace sai duk naji kyamar kaina saboda ganin na sabawa mahalcina abinda ya hanemu da mu'aikata,yunkurin tashi nayi amma saboda azaba nayi saurin koma na zauna na cigaba da rera kuka .....fitowarsa yasa na maida kallona a kofar toilet har yayi wanka Na

NA TSANI AURE 81 to 90

 🎗🎗🎗🎗🎗🎗      🎗🎗🎗🎗🎗🎗          🎗🎗🎗🎗🎗🎗       *NA TSANI AURE*              🎗🎗🎗🎗🎗🎗                  🎗🎗🎗🎗🎗🎗                      🎗🎗🎗🎗🎗🎗 *short story*❣       *written by bieberh wadata* *January 2017*     8⃣1⃣ *to* 9⃣0⃣ *Dedicated to dix my cwt cucumber mumeety u r such a durlin* *Daki na nufa da gudu bude kofa naji yayi alamun ya shigo kenan* *yace "ke ni xan shigo gidana sannan ki wani ruga kamar kin ga dodo koh?*   *yana maganar ne kuma at desame tym yana biyoni,ahankali na kai gefen gado na rufe domin nasan duka na zaiyi*  *Nace "dan Allah ajmal kayi hakuri karka dakeni wlh bana jin dadi marana ke ciwo."*   *Hhhhhhhhh yayi wata dariya toh sai dai ta fashe amma ba ruwana belt din dake sakale da jeans trouser nasa ya cire yadinga duka na tin ina kuka har nayi shiru, kuma ga rashin maceci*  *Ahankali na bude baki ina magana "haba ajmal sai kace ba auren soyyaya mukayi ba haba abin ix too much kuma wlh sai

NA TSANI AURE 70 to 80

🎗🎗🎗🎗🎗🎗      🎗🎗🎗🎗🎗🎗          🎗🎗🎗🎗🎗🎗       *NA TSANI AURE*              🎗🎗🎗🎗🎗🎗                  🎗🎗🎗🎗🎗🎗                      🎗🎗🎗🎗🎗🎗 *short story*❣       *written by bieberh wadata* *January 2017* *to u ol my pals sry kun dan jini shiru abubuwa sunyi min yawa,bana samun lokacin typing so a danyi min afuwa............. luv u ol*😍😘😍😘     7⃣1⃣ *to* 8⃣0⃣ *Dedicated to dix page 2  mumeety n my lvly mum(princess hassy)* much lurv Murmushi nayi mata Wanda yafi kuka ciwo.... Dakina na nufa na rubuta mata takardar saki na bata tun daga lokacin nace bani babu aure,ko auren wannan ya nuna aymana sai da aka ciremin ladan rantsuwa wannan kenan kadan daga cikin *labarin aurena*"......... Alkali yayi gyaran murya kanan yace "mun ji bayanin ka ayman kuma ka hadu da jarabawar rayuwa,Aymana ki bamu kadan data cikin abinda yasa kika tsani maza da kuma aure". Hawayen da suka makale mata suka xubo"hakika ayman ka dandane ray

NA TSANI AURE 51 to 60

 🎗🎗🎗🎗🎗🎗     🎗🎗🎗🎗🎗🎗        🎗🎗🎗🎗🎗🎗        *NA TSANI AURE*           🎗🎗🎗🎗🎗🎗              🎗🎗🎗🎗🎗🎗                 🎗🎗🎗🎗🎗🎗 *short story*❣       *Written by beeberhwadata* *December 2016* 5⃣1⃣ *to* 6⃣0⃣ *In dedication to ayusha iliasu n xee yabour* *Na tsani aure* Sbd sun haddasa min damuwar zuciya". Ya dan nisa kadan kanan yaci gaba      "Aurena na farko na aure wata yarinya mai suna meemerh, mun gina rayuwar auren mu akan soyayya da kaunar,bayan maihaifiya ta itace macce ta farko da na nunawa so ban taba bata mata bah har muka rabu da ita,       Wata rana na dawo gida na tarrar da ita a tsaye sai zagaye falon take gashi falon duk a yamutse nayi salam bata amsa min bah nasa koh fishi take dani a hankali na isa gare ta nayi hugging dinta amma me sai kawai ta tureni   "Haba meemerh mye haka am really sorry if i hurt dont be angry wif me dear" tare da gyara rungumar da yayi mata Ahankali tasa hannunta ta ture han

NA TSANI AURE 41 to 50

🎗🎗🎗🎗🎗🎗     🎗🎗🎗🎗🎗🎗        🎗🎗🎗🎗🎗🎗        *NA TSANI AURE*           🎗🎗🎗🎗🎗🎗              🎗🎗🎗🎗🎗🎗                 🎗🎗🎗🎗🎗🎗 *short story*❣       *Written by beeberhwadata* *December 2016* 4⃣1⃣ *to* 5⃣0⃣ *In dedication to all writers* Tsam...take mike daga wurin da take nufe inda aka Nuna Mata a Cikin zuciyarta tana mai adduar nasara araba ta da jinsin maza. Same tinz to ayman tunanin sa da murnar sa naganin zaa raba sa da abinda baya so.... A natse alkali yayi gyaran murna "ammn.. ayman ina son kagayamin abinda kake kara a kai "yah maigirma mai sharia ina son wannan kotu mai adalci data bani damar na sake wannan wadda iyayena ke kira a matsayin mata,  yana yin mgnar ne tare da nunata ya cigaba dacewa kuma ayiwa duk wata ya'mace shamaki da ni maana kar ku wace macce tace zata aure sbd"... Katse shi ayman tayi "nima hk bana bukatar kasancewa tare da su a rayuwa na *na tsani shi aure* na tsani duk wani da na

NA TSANI AURE 31 to 40

🎗🎗🎗🎗🎗🎗     🎗🎗🎗🎗🎗🎗         🎗🎗🎗🎗🎗🎗           *NA TSANI AURE*             🎗🎗🎗🎗🎗🎗                🎗🎗🎗🎗🎗🎗                    🎗🎗🎗🎗🎗🎗 *short story*❣           *written by beeberhwadata* *December 2016* *sry kuji ni shiru wasu abubuwa sukayi min yawa* ~Luv u ol~ 3⃣1⃣ *to* 4⃣0⃣ *In dedication to my family* Falo ta zauna oh ni yarsu ynx sai an tafi court wai lallai hmmmmm waya ta jawo ta gayawa yayar ayman Auntie pherty abinda ke wakana bayan tayi hanging ta kira aymana "Salamu alaikum" "Waalaikissalam, hajiyata ya gida?" "Lapia lau aymana kira nayi na gayamiki an kawo mana sammace a court." Tsalle ta daka "yes allah hajiyata kai am extra hapie hajiya me kike so na baki." "Laila aha illallah Muhammad rasulillah ynx ke murna ma kikeyi koh aymana har ynx baki da hankali koh." "Haba hajiya dole nayi murna zaa rabani da annoba, ji nake kamar inyi hauka idan akace ina da miji.&

NA TSANI AURE 21 to 30

🎗🎗🎗🎗🎗🎗     🎗🎗🎗🎗🎗🎗        🎗🎗🎗🎗🎗🎗          *NA TSANI AURE*            🎗🎗🎗🎗🎗🎗               🎗🎗🎗🎗🎗🎗                  🎗🎗🎗🎗🎗🎗               *short story*❣ *N/B* *Am really sry 4 d little mistakes in dha previous pages I supposed to write (I) not (E) u ol knw dat "nobody x perfect n nobody x above mistake" hop u ol undstnd luv u ol*😘😘           *written by beeberhwadata* *in dedication to pherty n ayusha iliasu* 2⃣1⃣ *to* 3⃣0⃣ "Court kuma" umma tafada tare da dafe kirji "Idan bai kaini bah toh wlh ni zan kaishi." aymana tace Hajiya tace "haba wani irin court ana mgna lapia akawo mgnar court,court din lapia" "Eh hajiya,umma kuyi hkr su kadaine zasu yimin iyaka da ita ba ma ita kadai ba da kowace macce mah."  yana kainan ya dauke key din motarsa yayi waje "Allah nagode allah kasa a raba auren da biye gaggawar kaini dana kaishi ta wuce dakinta" ""''Da

NA TSANI AURE 11 to 20

🎗🎗🎗🎗🎗🎗    🎗🎗🎗🎗🎗🎗       🎗🎗🎗🎗🎗🎗       *NA TSANE AURE*          🎗🎗🎗🎗🎗🎗             🎗🎗🎗🎗🎗🎗                🎗🎗🎗🎗🎗🎗 *short story*❣           *written by beeberhwadata* 1⃣1⃣ *to* 2⃣0⃣ *In dedication to my family* Slm alkm wlk slm aymana ta amsa wa nake ji kamar hajiyarmu Nice yar auta y gida ina mijin naki wani makoko ya tsaya mata a wuya sakamakon fadi haka da hajiya tayi lapia lau tace a dakule Naji abinda yake gudana awurin hajiya saa(ummar ayman) aymana ina hkr ki,ina karatu ki duk ina kika kaisu sannin kanki ne aure niima ce, sunnah ce,jindadi rayuwa ce,Allah ya fada wurare da yawa akan aure Umma nasani banason na kasance cikin niima,jindadi ina zaune agurinku shine jindadi.. *na tsane maxa,na tsane aure* bazan taba yafe musu bah Allah ya isa sakani na dasu Ayman ki sanyawa xuciyarki ruwan sanyi umma zuciyata ta rigada ta bushe me yasa baza kiyimin uzuri bah umma ko ban fada kifi kowa sanin *dalili nah* Salam akayi um

NA TSANI AURE 1 to 10

🎗🎗🎗🎗🎗🎗    🎗🎗🎗🎗🎗🎗        🎗🎗🎗🎗🎗🎗         *NA TSANE AURE*            🎗🎗🎗🎗🎗🎗               🎗🎗🎗🎗🎗🎗                  🎗🎗🎗🎗🎗🎗 *short story* ❣           *written by beeberhwadata*   0⃣1⃣ *to* 1⃣0⃣ *In the name ov Allah the most beneficent the most merciful* *All tnxs be to almighty allah 4 gven me d strength to write dis novel* *N/B* *I have start a novel called Rashin uwa and I didn't complete it due to sums problems buh d moment I solve them I wll continue inshallah* *-* *-* *-* *-* *-* *Special tnx 2 ol my fans* *In dedication to ANEELURV n HUSSY*😘 Haba Ayman wai mye hk kake fada ummansa ta fada cikin yanayin damuwa kwarai kuwa sanin kanki ne ba son auren nan nake bah kuma bana sonta kamar yadda nima bana sonka Aymana ta fada *na tsani aure* a rayuwa ta wannan aure ne koh balai wata biyar ban taba ganin sa bah,ban taba jin muryarsa ba na tsane jinsin maza kamar yadda na tsane jinsin mata nima ranar da aka gayamin a