NA TSANI AURE 70 to 80

🎗🎗🎗🎗🎗🎗
     🎗🎗🎗🎗🎗🎗
         🎗🎗🎗🎗🎗🎗
      *NA TSANI AURE*
             🎗🎗🎗🎗🎗🎗
                 🎗🎗🎗🎗🎗🎗
                     🎗🎗🎗🎗🎗🎗


*short story*❣


      *written by bieberh wadata*

*January 2017*
*to u ol my pals sry kun dan jini shiru abubuwa sunyi min yawa,bana samun lokacin typing so a danyi min afuwa............. luv u ol*😍😘😍😘


    7⃣1⃣ *to* 8⃣0⃣

*Dedicated to dix page 2  mumeety n my lvly mum(princess hassy)* much lurv


Murmushi nayi mata Wanda yafi kuka ciwo.... Dakina na nufa na rubuta mata takardar saki na bata tun daga lokacin nace bani babu aure,ko auren wannan ya nuna aymana sai da aka ciremin ladan rantsuwa wannan kenan kadan daga cikin *labarin aurena*".........

Alkali yayi gyaran murya kanan yace "mun ji bayanin ka ayman kuma ka hadu da jarabawar rayuwa,Aymana ki bamu kadan data cikin abinda yasa kika tsani maza da kuma aure".

Hawayen da suka makale mata suka xubo"hakika ayman ka dandane rayuwar irin tawa ko kuma nace tamu taxo daya, ko maybe ma nafi ka shiga kuncin rayuwa"....

"Abinda ya faru shine na yi auren soyayya auren so da kauna nayi da *Ajmal* mun gina soyayya akan yarda,mutunci da kuma begen juna,ina matukar kauna ajmal fiye da yadda nake son kaina,Ajmal mutum ne kamili bai fiye yawan surutu bah silent killer ne komai nashi akan tsare yake amma kash.... Lokaci guda ya chanxa min rayuwa daga farin ciki xuwa kunci.
   A lkcn bikin mu anyi biki na ji da fadi domin anxuba naira ba karya,haka ma kai amarya motoci ne bana wasa ba,in takaice muku zance bikin mu sai yayan wane da wane sbd tsarowa,ankai ni cikin dallareren gida mash Allah..........

Bayan sati biyu da bikin my abubuwa suka fara chanxa min ga gida har gida amma ba kwanciyar hankali,ajmal ya daina kula dani ga baki daya.....


Akwai wata rana da baxan taba mantuwa da ita bah *(1/1/16)* ina kwance saman 3sitter ina kallo dama na daina yi sai baya nan, kofar falo naji an bugo bako salam, Duba na nakai ga kofa ajmal ne yayi tsaye sai huce yake kamar zaki,kasa na sauko nace "sannu da zuwa".
Wani kallo ya watsa min,basan lokacin da nayi cikin daki ba da gudu......



*beebah wadata*



*Luv U Ol*
😘😘😘

Comments

Popular posts from this blog

NA TSANI AURE 1 to 10

NA TSANI AURE 11 to 20

NA TSANI AURE 21 to 30