BAN YI TUNANI BA 26 to 30

••••••••••❤❤❤❤❤••••••••••
••••••••••❤❤❤❤••••••••••
••••••••••❤❤❤••••••••••
••••••••••❤❤••••••••••
••••••••••❤••••••••••



*BAN YI TUNANI BA*




® *{P M L W}*
_pure moment of life writers_
```(we don't just entertain and educate we also touch the hearts of the readers)```



*#WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM*
*#IG PML WRITERS*
*#https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035*
*#http://maryamsbello.blogspot.com*




Beebahwadata.blogspot.com



     *Written by*
```Beebah wadata```



_in dedication to *Ma ayusha iliasu*_


*26 to 30*



Dafe k'irji tayi kamar tana ganinta " test fa kika ce"


"Eh,kiyi revising kawai kafin lokaci yayi,don nasan kin gama karatun course din" Bafnah ta fad'a


"Uhhm....yanzu dai yaushe zamuyi,ina ne venue"


"2 yace,Etf 3 zamu yi k'inga we still have tym"


"Eh kusan 3hours,amma Muneef tafiya fa zai yi"


"Tafiya kuma toh fa"


"Bafna bari idan mun hadu mayi magana,kamar mu bata lokaci"


"Owk toh ina gaida Muneef"


"Gashi nan zaune zai ji"
Wayar tayi hanging ta dube Muneef


"Wai test zamuyi yau d'in nan"


"Wane test?"

"Bch 413,course din mai zafi ne"


"Allah ya bada sa'a,kije ki d'auko handout naki kiyi karatu"


"Ameen..Ai yanxu''

Tashi tayi,shima na shi dakin ya nufa,wayarshi ya d'auko ya ci karo da missed call 5,biyu na abokinshi,uku kuma na ogansu,number d'in frnd nashi ya fara kira,bugo biyu ya d'aga

"Hello sorry jamil,yanzu na ga miss call naka,wayan bata tare da ni"


"Ayyah,na kira naji ya kwana nan amarya tinda duk jiya baka kirani ba aure yayi dadi kenan,har ka manta na hannun damar ka"


"Lah ba haka bane,kawai dai abubuwa sun min yawa,Ina Hannah da baby duk lafiya koh?"


"Eh lafiyansu K'alau,yaushe zaka wuce ne?"


"Uhmmm...12 aka cemin"


"Lallai abokina,kana hauka kenan,yanzu fa saura kadan eleven thirty tayi"


Duba yayi da agogon bangon dakin
"Cabd'i na gani yi sauri kaxo ka Kaine airport"


"Owk on my way"
Yayi hanging,Muneef kam boss nasu ya kira

"Morning sir"

"Haba Muneef gamu airport muna jiranka"


"Sorry sir am on my way"
Wayar ya katse ya janyo trolleyn sa,A falo ya ga Husna zaune

"Husna zan wuce yanzu aka kirani har an fara shiga"


"Haba bari na d'auko key d'ina  sai muje" Ta fad'a muryan ta ya fara c'anzawa alamar kuka


"Yi sauri plx,ba dai kukan bane" ya tambaye ta,kai ta d'aga kawai,daki ta shiga ta d'auko mayafinta da key,ko da ta fito bata sameshi a falo yana packing space wurin motar ta,trolley nashi ta saka a boat saanan ta ja,a bakin kofa suka ci karo da Jamil,bayansu kawai ya bi,sosai Husnah take gudu sai da Muneef yace ta rage sa'anan ta d'an rage,suna isa ya kira boss dinshi ya shaida mashi sun iso,wurin da yake ya Fada masu suka taddo shi


"Muneef ka bata mana lokacin bayanan da naso na k'ara yi ma ba lokaci,flash ya mik'o mai,ka duba wannan komai yana ciki,ka maida hankali sosai nasan zaka iya"


"Owk sir,in sha Allah zanyi kamar yadda kace banzan baka kunya ba"


"Yp ina alfahari da kai nasan bazaka bani kunya ba"


Nan dai sauran ya companyn su sukayi mai fatan alkhairi,wurin Jamil ya nufa


"Jamil please ka kulamin da Husnah sosai"


"Haba abokina zan kula da ita kamar yadda zaka mata"


"Thank u dear,Allah yasa"


"Ameen" Jamil ya bashi amsa


Wurin Husnah ya je
"Hussyna kukan ya Isa haka,kar ki jawa kanji ciwon kai kin ji koh" jikin shi ya janyo ta


"Toh"kawai tace


"Baki da sak'on da zan gayawa momy(mahaifiyar ta)"


"Wai dama sai kun tsaya Abuja,i thought da kun Isa zaku shiga wani jirgin Ku wuce"


"Aa sai gobe dai early morning"


"Ina gaida su idan anyi hutu safna ta xo''


"Take care dear I ought to go,ki kula da kanki"
Peck yayi mata a goshi ya wuce

Jamil yayi ta bata baki har tayi shuru,da kan shi ya bud'e mata mota ta shiga,shima ya shi ya shiga tasa...............























_Beebah wadata_


``` 4 comment```
09061540805

Comments

Popular posts from this blog

NA TSANI AURE 1 to 10

NA TSANI AURE 11 to 20

NA TSANI AURE 21 to 30