BAN YI TUNANI BA 11 to 15

••••••••••❤❤❤❤❤••••••••••
••••••••••❤❤❤❤••••••••••
••••••••••❤❤❤••••••••••
••••••••••❤❤••••••••••
••••••••••❤••••••••••


*BAN YI TUNANI BA*



® *{P M L W}*
_pure moment of life writers_
```(we don't just entertain and educate we also touch the hearts of the readers)```



Beebahwadata.blogspot.com



     *Written by*
```Beebah wadata```


_in dedication to *Abba Gana*_



*11 to 15*


Bayan su gama cikin abincinsu ne..

Yace mata "tashi muje gidan Sista billy,don ta san nan zaki zauna"

"Owk toh bari na d'auko mayafina sai muje ko" ta mike ta nufi dak'inta,A inda ta barshi na ta sameshi,hugging nashi tayi ta baya ahankali ta dukar da k'anta saitin kunneshi tace
"Muje koh"
 "Nifa bana Iya tafi sai dai ki goyani" ya Fada yana taba hancinta,ido ta fiddo waje
 "Tab wallahi nikam bana Iya goya ka,kace dai na k'arya bayana"
  "Lallai ma..to ni kina son na goya ki koh?" Ya tambayeta tare da kafe ta da idanunshi.
Cikin sauri tace "Eh man".
" Lol....sarkin w'ayo ba wani goya ki da zanyi,tashi muje kawai"
Turo bak'i tayi "ni bazani ba gaskiya" cikin shagwaba
"Idan kin gama ki taddoni a mota,idan nayi 2min kuma nayi tafiyata" murmushi yayi mata had'e da jan bakin da ta turo yayi gaba..ganin da tayi da gaske yake har ya kai kofar falo ta rugu da gudu
"Toh ai sai ka tsayani koh". Shi dariya ma ta bashi yadda ta zubo da gudu,falon ya rufe saanan yayi gaba,har ya kai mota ya hangonta tsaye bakin kofar falo,dawo yayi ya Isa gurinta
"Ya dai madam" banza tayi ta kyaleshi
"Wa ya tab'a min ke" Nuna mashi kanshi tayi
"Oh wai ni ne" kai ta daga alamar Eh
"Eyyah sorry dear bansanin nine da laifin ba I could hv apologize since" hannu yasa ya rik'e kunnuwansa,hannunta tasa ta rik'e nasa
"Nayi hank'uri amma dai yanxu dauk'eni ka kaini cikin mota". Sosai ta bashi dariya sai dai ya gimtse
"Shi ya fi komai sauk'i"
Dauk'anta yayi sai da ya bude sit mai zaman banza ya sakata ya rufe,saanan ya nufe na shi bangaren
"Yanxu an zauna lapia ko?".
Smiling tayi mishi tare da jawo fuskarsa ta bashi peck a goshi
"Ni banson irin wannan" ya Fada ya nuna inda tayi kissin nashi,baki ta turo
"Sai wani iri kake so?''.
Hannunta ya jawo ya d'ura akan lips nashi
"Wancan dai nayi niyya kuma....." Ba k'arasa ba ya hade bakinsu gurin d'aya,ahankali yake kissin nata,sai da yaji ya fara shiga bak'on yanayi,saanan ya saketa,kwantar da kanta tayi jikin sit din tana maida numfashi,shi ko kafeta yayi da ido sai kallonta yake a hankali ta bude baki
"Kallon pha na miye?".
"Na luv ne,gaskiya an bata min plan wlh yau nake da niyyar naci amarcina...mtchew amma wannan tafiar ta dagula komai".
"Allah sarki" tace tayi masa gwalo
"No..yau din....
Bai karasa ba ta katseshi
"Haba daga wasa sai kace minene minene" ta ida maganar tana gunguni
 "Naji abinda yasa bana son nayi.......ya kanne mata ido,saboda ni nake so nayi jinya da kaina"
"Honey dube pha munyi spending 20min mu tafi kar 6  tayi"
"Lallai kam munyi wasting tym amma idan ina tare da ke manta komai nake".yana maganar na ya tada motar....hon yayi mai gadi ya bude masa ya fice daga gidan.
Sai da suka hau titi sannan ya d'aura hannunsa aka cinyarta..................



















_Beebah wadata_

Comments

Popular posts from this blog

NA TSANI AURE 1 to 10

NA TSANI AURE 11 to 20

NA TSANI AURE 21 to 30