BAN YI TUNANI BA 6 to 10

••••••••••❤❤❤❤❤ ••••••••••
••••••••••❤❤❤❤••••••••••
••••••••••❤❤❤••••••••••
••••••••••❤❤••••••••••
••••••••••❤••••••••••

*BAN YI TUNANI BA*



® *{P M L W}*
_pure moment of life writers_
(We don't just entertain and educate but we also touch d hearts of d readers)


Beebahwadata.blogspot.com



        *Written by*
 ```Beebah wadata```



_In dedication to_ *MUMEETIE durlin*



*6 to 10*



"Yawwa babyna shiyasa nake k'ara sonki" juyi da ita ya fara yi acikin k'irjinsa,Jim kad'an  ya d'an janyeta daga gareshi,ta hanyar rabata da jikinsa,bayan sun saurara suka fuskanci juna ta hanya k'urawa juna ido.

Daga bisani yayi murmushi "Dubi har kin rame,lallai na yarda ba k'aramar azaftarwa kika yiwa ruhinki ba,kin ma ci abinci kuwa?"

  Ta sunkuyar da kai k'asa
 "Ba shakka nasan baki ci ba,ki rufa man asiri kar umma tace ina maki horon yunwa".
  " Naci pha".kawai tace

Hannunsa ya xura cikin rigarta a hankali yake yawo dashi a kan cikinta
 "Ni ban yarda ba,da dukkan a'lamu baki ci ba". A hankali ya tashi tsaye ya sungume ta sai kan dinning ya ajiye ta.

"Little princess!!!"
Kai ta d'ago mai
"Ina kika ajiye abinci?".
Ta d'an karya wuya ta na murmushi
" Na cinye".

Hannunta ya jawo ta Fada ajikinsa
"Wow! hakan da kai kayi kin burge cinye kayana koh?,amma ina mai shaida miki,ki zama mai juriya a ranar d'aukar fansa,ranar da ke ma zan........".

Bakin sa ta rufe da hannu tare da wurga mai harara.
Da sauri yayi yunkurin cafko ta tayi upstairs da sauri,a falon sama ya taddo ta,hannun ta ya kama ya manne ta ajikinsa,kokarin kucfe wa take,da k'yar ta samu ya sake ta,numfashin su har ya fara canzawa.....

" tashi mu ci abinci princess we r waste tym,kar fa k'an ki ya fara ciwo saboda rashin cin abincinki".

Tashi tayi tare da r'ike hannunsa wata kofa ta nufa,wani had'ad'en dinning ne,mai kyan gaske,mai kujeru shidda yayi kyau ba laifi,plate ta d'auko tayi musu serving....

  Muneef ya miko mata hannu a'lamar taxo,ahankali ta taso,akan cinyar sa ya d'aura ta,da baki ya fara bata abinci,hannunsa d'aya akan cikinta,sai da tace ta koshi saanan ya kyaleta,cikin so da k'aunar juna suka ciyar da junansu...............

















_Beebeh Wadata_
      *{little}*

Drop ur comments

Luv y'll
😘😘😘

Comments

Popular posts from this blog

NA TSANI AURE 1 to 10

NA TSANI AURE 11 to 20

NA TSANI AURE 21 to 30