NA TSANI AURE 91 to 100

πŸŽ—πŸŽ—πŸŽ—πŸŽ—πŸŽ—πŸŽ—
     πŸŽ—πŸŽ—πŸŽ—πŸŽ—πŸŽ—πŸŽ—
         πŸŽ—πŸŽ—πŸŽ—πŸŽ—πŸŽ—πŸŽ—
      *NA TSANI AURE*
             πŸŽ—πŸŽ—πŸŽ—πŸŽ—πŸŽ—πŸŽ—
                 πŸŽ—πŸŽ—πŸŽ—πŸŽ—πŸŽ—πŸŽ—
                     πŸŽ—πŸŽ—πŸŽ—πŸŽ—πŸŽ—πŸŽ—


*short story*❣


      *written by bieberh wadata*

*January 2017*


    9⃣1⃣ *to* 1⃣0⃣0⃣

```Dedicated to maryam Izmail;evry day,in evry way,my luv 4 u grows.I really appreciate ur  luv,u r such a durlin I luv u much😘😘😘```


Kayana ya soma yagawa
"Haba ajmal wai me haka dn Allah don't do dix to me" na fada cikin yanayin tausayi
Amma me ajmal bai Masan inayi ba ya tafi wata uwa duniya ta daban,sai da ya gama duk abinda yake so saanan ya kyaleni ya shige toilet abinsa ya barni zaune kamar kayan wanki...... jikina na bi da kallo duk kayan sun bace sai duk naji kyamar kaina saboda ganin na sabawa mahalcina abinda ya hanemu da mu'aikata,yunkurin tashi nayi amma saboda azaba nayi saurin koma na zauna na cigaba da rera kuka .....fitowarsa yasa na maida kallona a kofar toilet har yayi wanka
Nace "ajmal Dan Allah ka taimaka min na Shiga toilet wlh ko tashi na kasa"
"Lallai kin rainani ni zan ta yar da u r sick on d head yam mata" kammala sai kayansa yayi ya dauke key din motar sa yayi gaba,wani sabon kuka ya xomin,ganin kuka ba zai yimin maganin komai ba yasa na fara rarrafe har na kawo falo wayana na gani a dining table,hannu na xura na dauko number aunty aysha na kira ringin biyu ta dauka
Kuka na fashe da shi
"Inalilahi aymana mi ya sameki kike kuka,fadamin kinji"
Kasa magana nayi sai kukan da naci gaba dayi
"Aunty Dan Allah kixo kawai nace na katse wayata
 Baa fi 5min ba sai gata tashigo
" inalilahi aymana me haka? me yasame ki?". Ta fada cikin rudu
Aunty Dan Allah ki Kaini asibiti kar in mutu" na fada
" bazaki mutu ba aymana".
  Daga gidan zuwa asibiti ba nisa,Mina isa na sami ganin doctor baa sha wahala ba ganin ix serious matter,nan take aka kaini emergency n accident don dubani....
  Doctor ya fito daga dakin yana neman suwaye su ka kawo ni aunty aysha tace ita ce yace tabishi office.......
    Zama yayi tare da gyara murya "Amm yarinyar da kika kawo tana da aureni"
"Eh tana da baa ma dade da yin bikin bah"
Jinjina kai yayi "but am surprise ace mijinta yayi mata wannan danyan aiki,anya Auren soyyaya ne kuwa?".
" kwarai da gaske auren soyyaya ne"
"Toh wato azaharin gaskiya ita waccan marar lapia ta kamo da yoyon fitsari sakamakon nuna mata karfi da akayi sannan d worst thing lokacine na mistral period.....vai karasa ba aunty aysha ta katse shi
" wat inalillahi waina illahi rajiun yoyon fitsari doctor fa kace" tana kai nan ta dauke key din motarta tayi waje ta kokarin bude mota tayi kicibus da ajmal yana fitowata cikin tasa motar wani wawan mari ta dauke shi dashi
"U must be very stupid miye na nunawa yarinya mutane karfi saanan tana On kuma,kai ban masan kowane irin jahili bane kai and .....
Hannu ya daga
" aunty aysha bata kai nan ba" hannu yasa cikin aljihunsa ya fito da takarda ya aje ajikin motar aunty
"Idan ta warke ta sami miji tayi aure"
Ya shige motar sa ya wuce abinsa..........


*Beebah wadata*
   


*Luv u Ol*
😘😘😘

Comments

Popular posts from this blog

NA TSANI AURE 1 to 10

NA TSANI AURE 11 to 20

NA TSANI AURE 21 to 30