NA TSANI AURE 81 to 90

 🎗🎗🎗🎗🎗🎗
     🎗🎗🎗🎗🎗🎗
         🎗🎗🎗🎗🎗🎗
      *NA TSANI AURE*
             🎗🎗🎗🎗🎗🎗
                 🎗🎗🎗🎗🎗🎗
                     🎗🎗🎗🎗🎗🎗


*short story*❣


      *written by bieberh wadata*

*January 2017*


    8⃣1⃣ *to* 9⃣0⃣

*Dedicated to dix my cwt cucumber mumeety u r such a durlin*


*Daki na nufa da gudu bude kofa naji yayi alamun ya shigo kenan*

*yace "ke ni xan shigo gidana sannan ki wani ruga kamar kin ga dodo koh?*

  *yana maganar ne kuma at desame tym yana biyoni,ahankali na kai gefen gado na rufe domin nasan duka na zaiyi*

 *Nace "dan Allah ajmal kayi hakuri karka dakeni wlh bana jin dadi marana ke ciwo."*

  *Hhhhhhhhh yayi wata dariya toh sai dai ta fashe amma ba ruwana belt din dake sakale da jeans trouser nasa ya cire yadinga duka na tin ina kuka har nayi shiru, kuma ga rashin maceci*

 *Ahankali na bude baki ina magana "haba ajmal sai kace ba auren soyyaya mukayi ba haba abin ix too much kuma wlh sai Allah ya saka......."*

 *Tas........ Kake ji da sai da naga wata wuta a idona sakamakon wani wawan mari da ya daukeni,kuka nashiga rerawa, jinsa kawai nayi ya fadomin a jiki sai wani tattabani yake turesa nayi*

  *"Haba ajmal mye haka ka gama dukana sannan kawani ce zaka hauni kuma baka San uxurina bah".*

 *" lol uxurinki na banza kar ki mata sadakina na biya kamin abani ke don haka sai nacire kudina sannan by den I will let u go".*

*"ba zai yiwu ka maidani doki ba ko nace sex machine ba"*

*koh lallai xan nuna miki akwai banbanci tsakanin aya da tsakuwa*
*Nufo ni yayi gadan gadan yana cire kayan jikinsa.....plx ajmal let me go don't do dix to me wlh ina ON ne, kuma Allah ya harma ta hakan,plx kayi hakuri don Allah. Hakuri nake bashi amma kamar ina kara cewa yayi abinda ya ga dama, rekeni yayi gam karfin ya'mace da da'namiji ba daya bah*
 *Kayana ya suma yagawa..........*


*Beebah wadata*


*LuV u OL*
😘😘😘😘

Comments

Popular posts from this blog

NA TSANI AURE 1 to 10

NA TSANI AURE 11 to 20

NA TSANI AURE 21 to 30