NA TSANI AURE 111 to 120

🎗🎗🎗🎗🎗🎗
     🎗🎗🎗🎗🎗🎗
         🎗🎗🎗🎗🎗🎗
      *NA TSANI AURE*
             🎗🎗🎗🎗🎗🎗
                 🎗🎗🎗🎗🎗🎗
                     🎗🎗🎗🎗🎗🎗


*short story*❣


      *written by bieberh wadata*

*January 2017*



    1⃣1⃣1⃣ *to* 1⃣2⃣0⃣

```Dedicated dix page to members ov Beebah novelz tnx 4 evrtinz```😘😘😘



Kaina yayo gadan gadan,belt da ke jikinshi ya cire yafara tsula min shi,ya daga zai karamin sai ga aunty Aysha
"Dakata kar ka kara bugunta tunda ba baiwar gidanku bace,ka maida yarinya kamar jaka sai dukanta kakeyi daman sai boyun kurwa kakeyi mana kai mayaudari ne,maha'inci Allah sai ya isar mata akan ka,ke kuma tashi dauko gyalenki mu tafi"

"Aunty Dan Allah kiyi hakuri ba halin mufeed bane ni nasani,zan cigaba da zama dashi a hakan.......ban karasa ba aunty aysha ta daukeni da mari

" wawuya kawae ala dole ga daudawa sarkin aure incinki mu keso kwatomiki ba komai aganki da daraja shine burin da har zaki bude baki wai ayi hakuri amma wlh aymana kin nunamin baki da xuciya". mtchwweesss

Budar bakin mufeed "No ba sai kunyi min shouting ba,ke tashi kije na sakeki saki uku".

" Amma mufeed yau ka nunamin kai marar kunya gabana ka sake aymana".
Niko ba abinda nake sai kuka,wai nice mufeed ya saka ina soyayyar da yake nunamin,mgnar aunty aysha ta dawo dani duniyar tunani
"Aysha tashi muje manah kinji wannan ne kaddara so no way to escape"

"Ya mai sharia kaji abinda yafaru dani tunda Lokacin *Na tsani aure, na tsani jinsin maza* bana kaunarsu,maza mayaudara ne,maha'inta sun cutar dani cutarwa ban xan yafe masu bah har abada"...... Ta karasa maganar tana yin kuka

" ya isa haka aymana agaskiya kin cuto bama ke daya bah har ayman ma an cutar da shi,lallai labarin ku yana dauke da lessons dayawa a cikinsa,Amma mye wannan ba hanyar yanke hukunci bace ko wani Abu noo,abinda nakeso nace, toh way not kuyi hakuri da junanku;maana banga fa'idar raba aurenku,saboda kowane daga cinku ya dandana rayuwa wahala,hakuri,juriya d.s, don haka ni agani na wannan kadai zai sa bazaku kara shiga wani hali irin na baya da fatar kun fahimceni"ya kammala maganar sa yana yan'rubuce rubucensa

Fuskar kowane daga cikinsu na bi da ido domin reactions nasu,dik sun tafi duniyar tunani

"Ku nake saurare kunyimin shiru" alkali ya fada
Ayman shi yafara yin mgna "kwarai kuwa ya mai sharia,ni haka nake ganin shine best solution domin ynx ba mai cutar juna a tsakaninmu domin mun dandana rayuwa,ni nayi naam amma ban sani ba ko ita aymana din ta yarda,a gefena dai ba Matsala"

"MASH Allah ayman haka ake so,aymana ke kuma mye zaki CE?." Alkali ya fada

"Ya mai sharia bani da wani jayayya ni din na amince" wasu sirarun hawaye suka biyo mata....su umma da ke gefe farin ciki fal ganin ya'yansu sun daidaita junansu,cikin farin ciki aka kammala komai alkali yayi musu nasiha mai shiga jiki..
Direct gidansu ayman aka wuce nan akayi komai da komai,daga Karshe suka yanke shawarar cewa aymana  zata koma gida hjiyarsu nason ta danyi mata gyaran jiki...
"Kai hajiya daga sasantawa sai dauke amarya" umman ayman tace
Su dai su ayman basu ce uffan ba sai satar kallon junansu da suke......



*Beeboh*
    (Little)
4  comment
   👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
+2349061540805


*Luv u Ol*
😘😘😘

Comments

Popular posts from this blog

NA TSANI AURE 1 to 10

NA TSANI AURE 11 to 20

NA TSANI AURE 21 to 30