NA TSANI AURE 121 to END

 πŸŽ—πŸŽ—πŸŽ—πŸŽ—πŸŽ—πŸŽ—
     πŸŽ—πŸŽ—πŸŽ—πŸŽ—πŸŽ—πŸŽ—
         πŸŽ—πŸŽ—πŸŽ—πŸŽ—πŸŽ—πŸŽ—
      *NA TSANI AURE*
             πŸŽ—πŸŽ—πŸŽ—πŸŽ—πŸŽ—πŸŽ—
                 πŸŽ—πŸŽ—πŸŽ—πŸŽ—πŸŽ—πŸŽ—
                     πŸŽ—πŸŽ—πŸŽ—πŸŽ—πŸŽ—πŸŽ—


*short story*❣


      *written by bieberh wadata*

*January 2017*



    1⃣2⃣1⃣ *to* 1⃣3⃣0⃣

*Dedicated dix page to members ov beebah novelz*😘😘😘


```After two weeks ```
Aka mayarda aymana dakin mijinta,tun lokacin suka fara kaunar junansu,ingantaciyar soyyaya sukewa juna, daya baya son ganin bacin ran dan uwansa........


```1 year latter```
Direct gidansu na nufa domin ci gaba da dauko rahoto ta window din na hango aymana ta kara kyau da wata baby a hannunta zata kai 4month,wani magidanci na hango ashe wai ayman ne yayi kyau ya kara jiki kadan daga yadda yake a da, hug ya bata a baya
"Angel kin yi kyau wannan shigar haka,ko so kike ki zautar dani ne" ya karasa mgnarsa tare da lakucar gefen fuskarta
"Hmmmm...ai kafi ni kyau my handsome don"
"Bawani nan bani husna ni dai" hannu ya miko mata amma sam taki bashi
"Ki bani mana ma little princess"
"No ya'ta ce so final I said capital NO"
"Hmmmm....yar mu dai don ni nayi ......bakin shi ta rufe
" toh sarkin sakin layi ya isa" murmishi yayi ya amshe husna sai admiring kyaunta yake...."angel matso lets take a selfie". Matsowa tayi tare da rungemeshi.........

   *ALHAMDULILLAH*

*Jinjina ta musamman ga*
Excellent writerz
OHW
Prefect writerz
Talented writerz
Clever's writerz
Beebah novelz. Etc

*Kuna raina*
Ma ayusha
Lvly Qawa(Safah)
My mom(princess hassy)
Mrym izmail
Aysha wakili
Xee yabo
Beeliey wadata
Xuhura
Mufeeda muazu
Mrs lameedo
Zainab adam
Asmau Oc
Da sauran masoya na da ban ambata ta ba Allah ya barmin Ku *Ameen*

         ```******```
```Praise is due to Allah, who has favoured us over many of his believing servants.
  Our lord, guide us to the straight path. The path of those upon whom you bestowed favour, not of those who have evoked 'u' anger or of those who r astray.
 Our Lord, let's not our heart deviate after you have guided us and grant us from yourself mercy. Indeed, u r the bestower```

*Ya Allah ka yafe muna dikkan wani mistake na mu,ya tsaremu daga dukkan sharri Ameen*


``` 4 Comment```
+2349061540805

 
 Sai kun jini acikin
↘ *AUREN QARYA*
   ComingπŸ”œ


*Beebah wadata*

  ENX 4 THE LOVE AND SUPPORT..

Comments

Popular posts from this blog

NA TSANI AURE 1 to 10

NA TSANI AURE 11 to 20

NA TSANI AURE 21 to 30