NA TSANI AURE 31 to 40

🎗🎗🎗🎗🎗🎗
    🎗🎗🎗🎗🎗🎗
        🎗🎗🎗🎗🎗🎗
          *NA TSANI AURE*
            🎗🎗🎗🎗🎗🎗
               ðŸŽ—🎗🎗🎗🎗🎗
                   ðŸŽ—🎗🎗🎗🎗🎗

*short story*❣



          *written by beeberhwadata*


*December 2016*

*sry kuji ni shiru wasu abubuwa sukayi min yawa* ~Luv u ol~

3⃣1⃣ *to* 4⃣0⃣

*In dedication to my family*


Falo ta zauna oh ni yarsu ynx sai an tafi court wai lallai hmmmmm waya ta jawo ta gayawa yayar ayman Auntie pherty abinda ke wakana bayan tayi hanging ta kira aymana

"Salamu alaikum"
"Waalaikissalam, hajiyata ya gida?"

"Lapia lau aymana kira nayi na gayamiki an kawo mana sammace a court."

Tsalle ta daka "yes allah hajiyata kai am extra hapie hajiya me kike so na baki."

"Laila aha illallah Muhammad rasulillah ynx ke murna ma kikeyi koh aymana har ynx baki da hankali koh."

"Haba hajiya dole nayi murna zaa rabani da annoba, ji nake kamar inyi hauka idan akace ina da miji."

Akan takaice hajiya tsinke wayar tayi tana tinanin wace irin rayuwace hk allah yasa mu dace ameeeeen.

""""""Aymana  murna fal kamar yau ne sallah a gurin""""""

'"""""""A bangaren ayman daga court gida ya wuce wurin mahaifiyar sa yana murna akan zai rabo da babban abinda ya tsana a duniya"""""

Umma ta nuna rashin jin dadin ta ga haka amma shi ko ajikinsa wannan kenan..........

_________________________________________________
*5th ov December*

A hankali mai gabatarwa ya mike
  "Yau zamu saurare sharia tsakin mata da miji,ayman muhsin da aymana kabeer"
 takkadun ya mikawa alkali tare da rusunawa hannu yasa ya karba yana yiwa takardar kallon tsabta
Bayan wasu yan gabace gabace saanan alkali yace
"Wannan sharia bata bukatar lawyers ni zanyi ta da kaina,ina son ganin ayman da aymana........


Beeberwadata
4 comment
+2349061540805

*Luv u Ol*

Comments

Popular posts from this blog

NA TSANI AURE 1 to 10

NA TSANI AURE 11 to 20

NA TSANI AURE 21 to 30