NA TSANI AURE 101 to 110

🎗🎗🎗🎗🎗🎗
     ðŸŽ—🎗🎗🎗🎗🎗
         ðŸŽ—🎗🎗🎗🎗🎗
      *NA TSANI AURE*
             ðŸŽ—🎗🎗🎗🎗🎗
                 ðŸŽ—🎗🎗🎗🎗🎗
                     ðŸŽ—🎗🎗🎗🎗🎗


*short story*❣


      *written by bieberh wadata*

*January 2017*



    1⃣0⃣1⃣ *to* 1⃣1⃣0⃣

```Dedicated dix page to mufeeda muazu n aysha wakili; i ol appreciate ur luv```😘😘😘


Motarsa ya shige ya fice daga asibitin ya bar aunty aysha atsaye tsananin takaice ji take kamar ta nutse...
   Ahaka na sha jinya na koma gidan mu nan ne aunty mardiya tace na biyeta gidanta dake garin kaduna, haka ko akayi na kwashe kayana muka wuce kd,gidan aunty mardiya ba takurawa koh kadan tana min duk abinda nake so kamar yadda hajiyar mu take min, shi yasa nake jin dadinta sosai......
    Wata rana mun fita shopping rite ni da aunty nan naci karo da *mufeed*. Mufeed shine mijin da na aura na biyu yana matukar sona,ba wata soyayya muka yi bah mukayi aure, mufeed mutum ne kamili,matashin mai kudi,ya hadu matuka,komai nasa ba laifi mash Allah......sai dai kash! Ashe mufeed dan giyane,mazinace ne baya da wasu abokanan harkalla daya wuce mata....
   Wani lokaci baya dawo gida sai cikin dare,ko ya xomin da karuwarsa akan gadona na sunna nan xasuyi badala,idan nanu baccin raina sai yayi ta zagina,wai na raina shi ai baya da wasu abokanai idan ba mata bah.....

[1/25, 23:55] Beebah wadata:

    Bani da yadda zanyi bayan naxuba ido ina kallon sa....
   Akwai ranar da yaxo da karuwarsa gidana,akan gaban idona take tattaba min mijina ina kallo bakin ciki da takaici duk sun cikani ba halin nayi magana ganin zamana awurin wani ciwo zai jawomin yasa natashi nayi hanyar bedroom dina
"Ke" mufeed yacemin banza nayi dashi nacigava da tafiya
"Aymana bada ke nake magana ba ko baki jini bane?."
"Oh sry wlh hankali na baya gurin ina jin baccin ne."
"Gud gal je ki dafa mana chips ynx my baby x hungry". Yana mgna ne hannunsa akan kirjinta
"Haba mufeed dare pha ne ynx gske baxan iya bah".
" wat u must be kidding dallah tashi ki wuce kibani guri before nayi ball da ke".
"Gaskya ban zan iya ba,da ace kai kadai ne da zan ma amma har da dauko wata higgagar kaza kace nayi maku abinci bazai yiwu na maida kaina jaka ba...." Shiru nayi sakamakon marin da mufeed ya daukeni dashi
"Don't u evr insult ma bby tafi ki daraja,kima da mutunci agurina so plx watch your tongue"
 "Ni banga wani kima da mutunci da karuwa ta fini bah da har zaka bude baki kace tafini a gurinka,Eh yes but bata fini a gurin mahallicina ba, kuma kai Allah sai ya hukunta ka kan cin amanar aure da kayi". Ina kaiwa nan nayi fice dakina.......
     ```Next tomorrow```
Zauna nake a falo Ina kallo kofa naji an bude alamar an shigo juyowar da zanyi wasu yan iskan mata nagani kamar ba hausawa ba ma
" hop ol x gud". Nace a tunani na basujin Hausa
Sai naji dayar nacewa yar uwarta
"Feenah kira mufeed kice muna gidan shi muke jira".
" owk tohm lemme try 2   cll him".
 Kitchen na nufa nasami muciya nayi kukan kura kansu ai sai ganin nayi sun runtuma dagudu suka fita waje, gate man nayi warning kar ya kara bari su xomin gida, ban jira amsar sa ba ni ciki abuna....

Some hours ago sai ga mufeed ya banko kofa ya shigo,kallo daya nayi masa nasan akwai  abinda yaxo dashi
"Wani dalili ne yasa kika korarmin yan mata na ke kika gina min gidan?".
Kaina ya nufo gadan gadan da..................



*Beebah wadata*
4 comment
   +2349061540805


*Luv u Ol*
😘😘😘

Comments

Popular posts from this blog

NA TSANI AURE 1 to 10

NA TSANI AURE 11 to 20

NA TSANI AURE 21 to 30