BAN YI TUNANI BA 21 to 25

••••••••••❤❤❤❤❤••••••••••
••••••••••❤❤❤❤••••••••••
••••••••••❤❤❤••••••••••
••••••••••❤❤••••••••••
••••••••••❤••••••••••

*BAN YI TUNANI BA*

® *{P M L}*
_pure moment of life writers_
```(we don't just entertain and educate we also touch the hearts of the readers)```

Beebahwadata.blogspot.com

     *Written by*
```Beebah wadata```

_Wannan shafin naki ne k'awar arziki *maryam Izmail (cwt mamooh)* Evryday,evry hour in evry min at evry secs ma luv 4 u increased Allah ya barmin ke ya nuna min aurenki *Ameen* .....Lol....Ranar zan kwaso shoki💁_

*21 to 25*


Cikin sauri ya capkota


"Ina zaki kuma ke da d'akin mijinki" dai dai lokacin da ya jawota jikinsa


"Uh....u..bari na je idan ka shirya sai na dawo".


"Naga sai wani kame kame kike gudu na kike   ne?". Ya tambaye ta lokaci daya kuma yana zagaye lips dinta da yatsan sa,Hannunsa ta  janye don ta sami bakin magana


"Ni kuma yaushe nace ma ina gudunka" tayi maganar tare da bude dara daran idanunta


"Toh maida idon" murmushi yayi ita ma ta yi masa saanan ya ci gaba
"Kawai naga lokaci daya kin zama matsoraciya ne"


"Kai haba ni din dai ba matsoraciya ba ce ni jaruma ce" ta ida maganar tana matsa hannunta,sosai ta bashi dariya,Dariya ya fara yi mata har da rik'e ciki pillow ta jifa masa


"Miye kuma abin dariya wai?...da nasan dariya zaka min da ban zo ba" tsaye ta mik'e ita ala dole tayi fushi.....jawota yayi ta fada kirjinsa,mirginawa yayi da ita ta dawo ita ce a kasa,tur'e shi ta fara yi


"Ni d'agani ka wani sakar min da......" Bata k'arasa ba ya had'a bakinsu wuri daya,kissin nata ya keyi bana wasa ba ita ma tana maida mashi da martani,Ai nan take hankalin shi ya k'ara tashi,Bakin ta ta janye then ta hura ma shi iska a cikin kunne


"Ya dai honey"


Kallonta ta kawai yake yi don a yanayin da yake ciki ba Iya ma magana....rungumota yana kissin each nd evry corner na jikinta....ita baa barta a baya ba...in takaice muku zance sunyi havin gud tym,sunyi wasanni kala kala,Amma ba abinda ya shiga tsakaninsu


"Baby ina sanki wallahi bazan Iya rabu dake ba komai tsanani" ya fad'a yana kara rik'eta a jikinsa kamar wani zai k'wace masa ita
Murmushi kawai tayi shima ya mayar mata


"Kinsan yadda nake jinki,hussy kece komai nawa,ki na bawa dukkan yar'da ta,pls karki juya min baya karki kiyi hiyana a zamantakewar...."


Shhhiiii ta katse shi
"Muneef ka bar wannan  zancen kar ka manta mun wuce babin yarda da zuna,mun gina soyayyar sa mu akan yadda da amana,bana tunani akwai ranar da hakan zai b'ace,add more trusts on me,we are made 4 each other" tayi masa


"Hmmmm... I do love u wit all ma hrt,ma soul n evrytin...ma luv 4 u shall neva end".yayi mata peck a goshi


"l love u more durlin"


Suna rungume da juna suka yi bacci,basu tashi ba sai gab da sallahn,shi ya fara tashi,cikin salonsa ya shiga tashinta,tare sukayi wanka,sallah ma shi yaja su,bayan sun kammala sunyi azkhar yace su koma bacci.


"Bacci kuma ka manta yau zaka yi tafiya"


"Oh wallah na manta.....u drive me crazy ya zaayi na tina"


"Kai dai baka rabuwa da zolaya,bari na had'ama k'ayan ka,ni ka ga k'ayan nawa shiryayune"


Wardrobe nasa ya bude yana d'auko mata k'aya tana shirya su cikin trolley,bayan sun gama ta mike


"Ina zaki je kuma" hannunta ya rik'e


"Toh na bar mijina da yunwa kenan" tayi maganar tana turo baki


"Aa bance kawai dai naga kin gaji ne"


"Idan dai akan hid'imar ka ne bana tab'a gajiya"


"Uhmmm su hussy masu miji wai an Iya tattalin miji" ya fad'a cikin sigar tsokana


"Kai kuma su muneef baa gajiya da sa ido" tayi dariya


"Toh naji dai tashi muje mu had'a breakfast"


"Ka barshi kawai zanyi"


"No...no I don't want u to suffer muje kawai bana son gar'dama"


Kusan tare sukayi aikin gida har suka gama,suka yi wanka,su ka yi breakfast,Kusan  around 10 gama komai,suka dawo falo suka zauna


"Kinsan flight din 12  zan bi sai munyi landing a abuja saanan mu wuce Thailand"


Zata yi magana kenan wayar ta ta fara ringing,Bafna Ladan ya bayyana a screen nata picking tayi,gaisawa sukayi


 bafna tace "Amaryar muneef tin da baki neman ba ni na neme ki"


"No ba haka bane bafna na so kiranki wallahi abubuwa sun min yawa ,amma kiyi hakuri"


"Toh naji yanzu dai ba wannan ba mai Bch413 test zai mana"


Daf'e kirji tayi kamar tana ganinta ...........











*Comment naku shi zai ka ramin Kafin gwiwa,shi zai sa nasan kuma enjoying din buk din luv ol ma fans*
09061540805

_Beebah wadata_

Comments

Popular posts from this blog

NA TSANI AURE 1 to 10

NA TSANI AURE 11 to 20

NA TSANI AURE 21 to 30