NA TSANI AURE 41 to 50

🎗🎗🎗🎗🎗🎗
    🎗🎗🎗🎗🎗🎗
       ðŸŽ—🎗🎗🎗🎗🎗
       *NA TSANI AURE*
          🎗🎗🎗🎗🎗🎗
             ðŸŽ—🎗🎗🎗🎗🎗
                🎗🎗🎗🎗🎗🎗

*short story*❣



      *Written by beeberhwadata*


*December 2016*

4⃣1⃣ *to* 5⃣0⃣

*In dedication to all writers*


Tsam...take mike daga wurin da take nufe inda aka Nuna Mata a Cikin zuciyarta tana mai adduar nasara araba ta da jinsin maza.

Same tinz to ayman tunanin sa da murnar sa naganin zaa raba sa da abinda baya so....

A natse alkali yayi gyaran murna "ammn.. ayman ina son kagayamin abinda kake kara a kai
"yah maigirma mai sharia ina son wannan kotu mai adalci data bani damar na sake wannan wadda iyayena ke kira a matsayin mata,
 yana yin mgnar ne tare da nunata
ya cigaba dacewa kuma ayiwa duk wata ya'mace shamaki da ni maana kar ku wace macce tace zata aure sbd"...

Katse shi ayman tayi "nima hk bana bukatar kasancewa tare da su a rayuwa na *na tsani shi aure* na tsani duk wani da namiji".

Hmmmm alkali a nitse ya kada kai yana wani nazari sannan yabi kowanensu da kallo.

  "zan su naji hujjun ku sbd bazan raba ba batare da na sami dalili mai karfi kar na raba ku na zama mai laifi a gurin ubangijina, ayman kaine namiji kuma kaine babba zan so nasan dalilinka"....

"Amm ya maigirma mai sharia nina kasance a da mutum ne mai son mata, tausayinsu, banason bacin ransu,na tsani kukansu amma a ynz na tsani su, tsana babba wadda ta haddasa min *na tsani aure*..........


*Beeberwadata*


*Luv u ol*
😘😘😘😘

Comments

Popular posts from this blog

NA TSANI AURE 1 to 10

NA TSANI AURE 11 to 20

NA TSANI AURE 21 to 30