NA TSANI AURE 51 to 60

 🎗🎗🎗🎗🎗🎗
    🎗🎗🎗🎗🎗🎗
       🎗🎗🎗🎗🎗🎗
       *NA TSANI AURE*
          🎗🎗🎗🎗🎗🎗
             🎗🎗🎗🎗🎗🎗
                🎗🎗🎗🎗🎗🎗

*short story*❣



      *Written by beeberhwadata*


*December 2016*


5⃣1⃣ *to* 6⃣0⃣


*In dedication to ayusha iliasu n xee yabour*

*Na tsani aure* Sbd sun haddasa min damuwar zuciya".
Ya dan nisa kadan kanan yaci gaba
     "Aurena na farko na aure wata yarinya mai suna meemerh, mun gina rayuwar auren mu akan soyayya da kaunar,bayan maihaifiya ta itace macce ta farko da na nunawa so ban taba bata mata bah har muka rabu da ita,
      Wata rana na dawo gida na tarrar da ita a tsaye sai zagaye falon take gashi falon duk a yamutse nayi salam bata amsa min bah nasa koh fishi take dani a hankali na isa gare ta nayi hugging dinta amma me sai kawai ta tureni
  "Haba meemerh mye haka am really sorry if i hurt dont be angry wif me dear" tare da gyara rungumar da yayi mata
Ahankali tasa hannunta ta ture hannuna

"please leave me alone am tight ka sake ni mana a rayuwa ina son naga ya'yana bazan iya jure zama da juya bah(marar haihuwa),shekarana daya a gidan nan ko barin wata bantaba yi bah" duk mgnar da take hannun ta rike ga kugu

"Haba meemahna *Ni da ke* (fertymerh zarah) baa San me wannan matsalar ba, bamu taba tuntubar wani physician bah balle mu sani, ai komai na Allah ne lokaci gare shi".

"uhmmm....koh lallai amma wlh sai kasake ni".
kitchen tayi da gudu na bita,wuka ta dauko duk da hakan bai sa na fasa xuwa gurinta bah.
"ayman kar ka matso kusa dani wlh zan illata ka".
ban fasa binta bah har ta kai bango,wukar ta mike ta saitawa cikina nayi sauri na chafke muna mutsu mutsu garin amsar wukar ta daba min ita a gefen ciki,

"Ya mai shari'a kana da bukatar ganin gurin?".
"Aa ayman kaci gaba kawai".alkali ya fada

Nan na fadi kasa ina kiran sunanta,tsallakani tayi ta wuce, a hankali na dinga Jan ciki har nafito falo ganinta da nayi da trolley yasa na kira ta
"meemah Dan Allah kiyi hakuri kar ki tafi ki barni Idan kika tafi zan Shiga kuncin rayuwa bazan iya *hakuri* (Ayusha iliasu) bah"
"toh wlh sai dai ka mutu wlh nagaji da zama da kai"
Nan ta barni kwance cikin jini ta tafi abunta,ban kara sanin inda kaina yake ba sai da kawai na ganni a asibiti,bayan na farfado ummana tasani na sake ta duk da ban so hakan bah.............



*Beebah wadata*



*Luv u ol*
😘😍😘😍

Comments

Popular posts from this blog

NA TSANI AURE 1 to 10

NA TSANI AURE 11 to 20

NA TSANI AURE 21 to 30