BAN YI TUNANI BA 51 to 55

••••••••••❤❤❤❤❤••••••••••
••••••••••❤❤❤❤•••••••••
••••••••••❤❤❤••••••••••
••••••••••❤❤••••••••••
••••••••••❤••••••••••

*BAN YI TUNANI BA*

® *_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_*
```(we don't just entertain and educate we also touch the hearts of the readers)```

*#WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM*
*#IG PML WRITERS*
*#https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035*
*#http://maryamsbello.blogspot.com*

Beebahwadata.blogspot.com

     *Written by*
```Beebah wadata```


_In dedication to *Zainab dogon/daji*_



*51 to 55*


Kwankwasa glass d'in motar da Sophie tayi shi ya katse musu zance...




Safwan yayi kasa da glass din side nashi




"Sannunki yam mata" Safwan yace tare da Sakar mata murmushi




"Yawwa sannun yan samari,kadai mutuncin ka kadan ne wlh, Idan khaleed baya gari baka zuwa ko gaisawa muyi". Tayi fad'a tana kai duban ta wurin khaleed da ya had'e rai ya wani kama sitari ya rik'e




"Ba haka bane commitment sun min yawa I hav a lot".



"Uhmmm,Naji toh".




"Idan hira zaku yi, Please Safwan dan fita ko".




Duka Safwan ya kai masa a hannu " Uhmm abin har da kora da hali idan so kake na baku wuri bari na sauka dama ina da wurin xuwa wallahi". Ya fad'a tare da fita cikin motar nuni yayi wa Sophie da sit din da ya fito




"Haba Safwan ayi haka tare fa kuka xo".





"Eh mana,Amma ai ba tare dani zaku sha .......".




Khaleed ya katse shi " Toh dan air zaka fara yi mamu iskancin na kane koh?".




"Abokina baka dama kenan, Sophie Allah ya kawo d'auki, Yau kam...Hmmmm".  Yana Fad'ar haka ya tare dan  acab'a ya hau yayi gaba




"Muje ko Sophie" khaleed yayi maganar



Smiling tayi saanan ta shiga

Kallonta yayi "Ina zamu je?".



"Ko ma Ina ne I have no choice" ta fad'a



"Ok muje Shukura hotel" yayi maganar yana murmushi



Gabanta yayi mumunar faduwa sakamakon Shukara hotel din da yace tasan Babanta bai da wani hotel da yake zuwa baya ga  hotel din. Kar dai ace khaleed yasan dabiar babanta



"Ya dai naji kinyi shiru". Ya fad'a yana kallonta



Maganar khaleed ita ta dawo da ita daga tunani da ta tafi
"No..no Aa muje wannan gidan naka na Bado quarters". Tayi fad'a cikin rawar halshe



"Mi yasa baki son muje can ne?".



"Bakomai".


" kinga gida zai yi wahalar gyara,nasan duk yayi datti,muje ginginya hotel kawai".



"Owk No p muje d'in"


Cikin yan mintuna kadan sai gasu a giginya hotel,Direct reception ya nufa yayi duk abinda ya kamata, key d'in d'aki aka bashi, Dawowa yayi cikin motar ya kwashe abubuwan da ya siyo musu yayi ciki, A inda ya barta nan ya sameta



"Muje koh baby". ya Fad'a had'e da kama hannunta



Sosai khaleed yake ba Sophie mamaki idan har yana da bukata da ita har wani tarairarta yake, Amma idan baya da bukata da ita yayi ta sha mata kamshi



D'akin ya bud'e suka shiga..............






Muje zuwa


        Ana tare🤝






_Beebah Wadata_

Comments

Popular posts from this blog

NA TSANI AURE 1 to 10

NA TSANI AURE 11 to 20

NA TSANI AURE 21 to 30