BAN YI TUNANI BA 66 to 70

••••••••••❤❤❤❤❤••••••••••
••••••••••❤❤❤❤••••••••••
••••••••••❤❤❤••••••••••
••••••••••❤❤••••••••••
••••••••••❤••••••••••

*BAN YI TUNANI BA*

® *_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_*
```(we don't just entertain and educate we also touch the hearts of the readers)```


Beebahwadata.blogspot.com

https://www.facebook.com/groups/516526358740193/

     *Written by*
```Beebah wadata```


_In dedication to *Jannart lameedo*😍_


*66 to 70*



Kwallar da ta zuba masa ya goge sallama yayi,ya shiga falon umma dake zaune mamaki fal a ranta wai Alhaji ne ya dawo gida dai dai wannan lokacin, Daga kallon fuskarta ya gane cewa mamaki take da ganinsa a hankali ya furta "Subhanallah mi ke damuna da iyalina amma na zab'e Zina,Allah na tuba ka yafeni" idan umma yaje ya zauna


"Hajia na dawo ba za'a ko tarbeni ba".
Ita kuwa Umma baki kawai ta saki da ido tana kallonsa


Hannunta ya rik'e yana murzawa "tashi muje ki bani abinci yunwa nake ji".



"Banyi abinci da kai ba, Tin lokacin da kace na daina girkawa da kai na daina".



"Toh kuma yanzu ni na dawo nace ayi dani".


"Bara naje na girka ma, Mi zan dafa ma?".


" Chips da .....". Wayar sa ce ta fara ringing NUCCEY naga ya bayyana a screen nasa sai da ya kalle Umma sannan ya d'auke wayar


Can bangaren akayi magana cikin wata shu'umar murya "Honey gani fa ina jiranka inda kace".



"Am sorry but bazan samu zuwa ba"


"Amma ai kai kac...."
Hanging d'in call yayi ya kalle Umma



"Ki had'a min Chips din kawai".



Tashi tayi jikinta har rawa yake wai itace da mijinta zaune,Abinda an dade baayi ba sai dai ya shigo ya d'auke abinda yake so ya fita....
(Niko nace Allah sarki umma an dade baa hadu ba ....lolz)




**********

A bangaren Khaleed ko koda ya isa gida Nine ta wuce,Falo ya shiga ya ga ba kowa direct dinning yaje ya dan tsakure abinci, Sannan ya nufe d'akinsa,Wanka yayi ya fito kan gado ya zube yana rik'e da kansa,tunawa da baiyi sallahr magrib ba da isha yasa ya mike alwala yayo sannan yayi sallah, Bayan ya gama ya tashi tsaye yana safa da marwa a cikin d'akin komi ya tuna oho, Gannin da nayi yayi waje yasa na bi bayansa d'akin Husnah naga ya shig Read more

Comments

Popular posts from this blog

NA TSANI AURE 1 to 10

NA TSANI AURE 11 to 20

NA TSANI AURE 21 to 30