BAN YI TUNANI BA 56 to 60

••••••••••❤❤❤❤❤••••••••••
••••••••••❤❤❤❤••••••••••
••••••••••❤❤❤••••••••••
••••••••••❤❤••••••••••
••••••••••❤••••••••••

*BAN YI TUNANI BA*

® *_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_*
```(we don't just entertain and educate we also touch the hearts of the readers)```

*#WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM*
*#IG PML WRITERS*
*#https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035*
*#http://maryamsbello.blogspot.com*

Beebahwadata.blogspot.com

     *Written by*
```Beebah wadata```


_wannan shafin naka ne *Abubakar Ibrahim sodangi (Mesuma)* thankz 4 dha lurv n care I do appreciate ILYSM 😍_



*56 to 60*


D'akin ya bud'e masu su ka shiga,kan 2sitter suka baje, Ya janyo musu kazar da ya siyo musu da hollandia, Su ka hau ci sai da sukayi nat saanan ya jata suje suyi wanka, Ba musu ta bishi, Tun wurin  wanka Khaleed ya fara zaucewa, Sosai ya ga chanji a jikinta,  Shafa ta kawai yake tayi, Ita ko sai janyewa takeyi




"Baby miye haka ka bari mu gama wankan mana". Ta Fad'a cikin wata murya mai rikita mai sauraro




Murmushi yayi " Bea kenan, Kin ga duk na susuce ki d'in ce duk kin sauyamin". Ya yi maganar lokacin da ya kaimata wata uwar runguma





Da qyar ta samu ya sak'e ta suka gama wankan, Duk ya gama fita hayyacinsa.




Bayan sun fito Sophie ta janyo jikkar ta, Man shafawarta ta d'auko domin shafawa, Khaleed ya rik'e





"Haba Sophie ki daina jamin aji mana". Ya Fad'a cikin marairaicewa





"To yanzu kuma mi nayi, Mai fa zan shafa" ta k'arasa maganar tana turo baki




Bata yi zato ba sai jin bakin Khaleed tayi cikin bakinta ya dauke ta sai saman gado....ina gani haka na ja kayan rahoto na nayi waje har ina cin k'aro, Da mamaki na fito ji Khaleed ya chanza kamar ba na daxu ba, Mai shan kamshi....



*******•••••••••*******
     *Thailand*

Muneef yana yin aikin sa ba kama hannun yaro cikin k'warewa, Sosai ogansu yake ya bama aikinsa Yana yin duk wani Abu da aka umurce shi, Aiki ya farayin zafi damar  da yake samu ta kiran Husnah yanzu ya daina samu sai week end...... Wannan kenan



~~~~~~~~~~~~
A bangaren su Husnah zauna take a falo ita kadai ta rafka uban tagumi,Hunaida ce ta fito tana rera waka, Inda ta hango Husnah can ta nufa, D'afata tayi




"Aunty Husnah wai tunani mike ke ne?".  Ta Fad'a lokacin da ta zauna kusa da ita,bayan ta janye mata tagumin da tayi





"Ba komai Hunaida kawai dai bana jin dadi ne, Wani Abu nake ji yanayi min yawo cikin jiki".




"Bawani kawai dai kice kina tunani uncle ne".





"Ko nayi tunaninsa ai ba laifi nayi ba tunda mijina ne, Ai da sauki tin da yasan dani, Wacce fa take tunani wanda bai masan tana yi ba fa". Tayi k'arasa maganar cikin tsokana




"Ni dai bani bace,Kuma ko ma wacce ke kika santa". Ta Fad'a ta murgud'a baki



"Ai dama an ce mai kaza a Aljihu bai jirimin As......".



Sallamar Dady da Anty Bilkisu ita ta saka Husnah yin shiru, Gaishe su sukayi suka amsa cikin girmamawa, Dady ya kai duban sa ga agogon falon takwas na dare





"Umman Khaleed wai ina Khaleed ya shiga ne" Yace ma Anty bilki





"Oho, Daxu dai yace min zai je gidansu Safwan maybe yana can har yanzu".





"Owk bara na kira shi, Ya dawo, ya kamata ace yana nan zaa yi dinner".
Wayarsa ya janyo yayi dialing din number din Khaleed d'in





Khaleed da Sophie take kwance akan kirjinsa..............







Toh pha!
Ko wanene Wanda Hunaida take so?
To Khaleed fa da ake nemansa fa?
Kuu minene ke damun Husnah?


Ku biyoni don jin yadda zata kaya.......








Muje zuwa



_Beebah Wadata_

Comments

Popular posts from this blog

NA TSANI AURE 1 to 10

NA TSANI AURE 11 to 20

NA TSANI AURE 21 to 30