BAN YI TUNANI BA 66 to 70
••••••••••❤❤❤❤❤•••••••••• ••••••••••❤❤❤❤•••••••••• ••••••••••❤❤❤•••••••••• ••••••••••❤❤•••••••••• ••••••••••❤•••••••••• *BAN YI TUNANI BA* ® *_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_* ```(we don't just entertain and educate we also touch the hearts of the readers)``` Beebahwadata.blogspot.com https://www.facebook.com/groups/516526358740193/ *Written by* ```Beebah wadata``` _In dedication to *Jannart lameedo*😍_ *66 to 70* Kwallar da ta zuba masa ya goge sallama yayi,ya shiga falon umma dake zaune mamaki fal a ranta wai Alhaji ne ya dawo gida dai dai wannan lokacin, Daga kallon fuskarta ya gane cewa mamaki take da ganinsa a hankali ya furta "Subhanallah mi ke damuna da iyalina amma na zab'e Zina,Allah na tuba ka yafeni" idan umma yaje ya zauna "Hajia na dawo ba za'a ko tarbeni ba". Ita kuwa Umma baki kawai ta saki da ido tana kallonsa Hannunta ya rik'e yana murzawa "tashi muje ki bani abinci yunwa nake ji". ...