Posts

BAN YI TUNANI BA 26 to 30

••••••••••❤❤❤❤❤•••••••••• ••••••••••❤❤❤❤•••••••••• ••••••••••❤❤❤•••••••••• ••••••••••❤❤•••••••••• ••••••••••❤•••••••••• *BAN YI TUNANI BA* ® *{P M L W}* _pure moment of life writers_ ```(we don't just entertain and educate we also touch the hearts of the readers)``` *#WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM* *#IG PML WRITERS* *#https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035* *#http://maryamsbello.blogspot.com* Beebahwadata.blogspot.com      *Written by* ```Beebah wadata``` _in dedication to *Ma ayusha iliasu*_ *26 to 30* Dafe k'irji tayi kamar tana ganinta " test fa kika ce" "Eh,kiyi revising kawai kafin lokaci yayi,don nasan kin gama karatun course din" Bafnah ta fad'a "Uhhm....yanzu dai yaushe zamuyi,ina ne venue" "2 yace,Etf 3 zamu yi k'inga we still have tym" "Eh kusan 3hours,amma Muneef tafiya fa zai yi" "Tafiya kuma toh fa" "Bafna bari idan mu...

BAN YI TUNANI BA 21 to 25

••••••••••❤❤❤❤❤•••••••••• ••••••••••❤❤❤❤•••••••••• ••••••••••❤❤❤•••••••••• ••••••••••❤❤•••••••••• ••••••••••❤•••••••••• *BAN YI TUNANI BA* ® *{P M L}* _pure moment of life writers_ ```(we don't just entertain and educate we also touch the hearts of the readers)``` Beebahwadata.blogspot.com      *Written by* ```Beebah wadata``` _Wannan shafin naki ne k'awar arziki *maryam Izmail (cwt mamooh)* Evryday,evry hour in evry min at evry secs ma luv 4 u increased Allah ya barmin ke ya nuna min aurenki *Ameen* .....Lol....Ranar zan kwaso shoki💁_ *21 to 25* Cikin sauri ya capkota "Ina zaki kuma ke da d'akin mijinki" dai dai lokacin da ya jawota jikinsa "Uh....u..bari na je idan ka shirya sai na dawo". "Naga sai wani kame kame kike gudu na kike   ne?". Ya tambaye ta lokaci daya kuma yana zagaye lips dinta da yatsan sa,Hannunsa ta  janye don ta sami bakin magana "Ni kuma yaushe nace ma ina gudunka" tayi maganar t...

BAN YI TUNANI BA 16 to 20

••••••••••❤❤❤❤❤•••••••••• ••••••••••❤❤❤❤•••••••••• ••••••••••❤❤❤•••••••••• ••••••••••❤❤•••••••••• ••••••••••❤•••••••••• *BAN YI TUNANI BA* ® *{P M L W}* _pure moment of life writers_ ```(we don't just entertain and educate we also touch the hearts of the readers)``` Beebahwadata.blogspot.com      *Written by* ```Beebah wadata``` _in dedication to *Mss Zuhura* ILYSM dear_ *16 to 20* Sai da suka hau titi sannan ya d'aura hannunsa akan cinyarta same tym yana kallonta "Haba Muneef miye haka,idan mukayi accident pha" ta fad'a tana tur'e hannunsa "Nothing will happened da yarda Allah ba inda bana Iya xuwa haka,driving da hannu daya". "Naji duk da haka dai" Dai dai sun kawo kofar gidan hon sukayi mai gadi yaxo ya bude Hunaida da ke falo zauna ai tanaji hon tace "Mami kamar motan uncle naji?". "Ba mamaki shine tinda abba yana abuja". "Bari naje na dubo" Tana mik'ewa su...

BAN YI TUNANI BA 11 to 15

••••••••••❤❤❤❤❤•••••••••• ••••••••••❤❤❤❤•••••••••• ••••••••••❤❤❤•••••••••• ••••••••••❤❤•••••••••• ••••••••••❤•••••••••• *BAN YI TUNANI BA* ® *{P M L W}* _pure moment of life writers_ ```(we don't just entertain and educate we also touch the hearts of the readers)``` Beebahwadata.blogspot.com      *Written by* ```Beebah wadata``` _in dedication to *Abba Gana*_ *11 to 15* Bayan su gama cikin abincinsu ne.. Yace mata "tashi muje gidan Sista billy,don ta san nan zaki zauna" "Owk toh bari na d'auko mayafina sai muje ko" ta mike ta nufi dak'inta,A inda ta barshi na ta sameshi,hugging nashi tayi ta baya ahankali ta dukar da k'anta saitin kunneshi tace "Muje koh"  "Nifa bana Iya tafi sai dai ki goyani" ya Fada yana taba hancinta,ido ta fiddo waje  "Tab wallahi nikam bana Iya goya ka,kace dai na k'arya bayana"   "Lallai ma..to ni kina son na goya ki koh?" Ya tambayeta tare da ...

BAN YI TUNANI BA 6 to 10

••••••••••❤❤❤❤❤ •••••••••• ••••••••••❤❤❤❤•••••••••• ••••••••••❤❤❤•••••••••• ••••••••••❤❤•••••••••• ••••••••••❤•••••••••• *BAN YI TUNANI BA* ® *{P M L W}* _pure moment of life writers_ (We don't just entertain and educate but we also touch d hearts of d readers) Beebahwadata.blogspot.com         *Written by*  ```Beebah wadata``` _In dedication to_ *MUMEETIE durlin* *6 to 10* "Yawwa babyna shiyasa nake k'ara sonki" juyi da ita ya fara yi acikin k'irjinsa,Jim kad'an  ya d'an janyeta daga gareshi,ta hanyar rabata da jikinsa,bayan sun saurara suka fuskanci juna ta hanya k'urawa juna ido. Daga bisani yayi murmushi "Dubi har kin rame,lallai na yarda ba k'aramar azaftarwa kika yiwa ruhinki ba,kin ma ci abinci kuwa?"   Ta sunkuyar da kai k'asa  "Ba shakka nasan baki ci ba,ki rufa man asiri kar umma tace ina maki horon yunwa".   " Naci pha".kawai tace Hannunsa ya xura cikin rigarta a h...

BAN YI TUNANI BA 1 to 5

••••••••••❤❤❤❤❤ •••••••••• ••••••••••❤❤❤❤•••••••••• ••••••••••❤❤❤•••••••••• ••••••••••❤❤•••••••••• ••••••••••❤•••••••••• *BAN YI TUNANI BA* ® *{P M L W}* _pure moment of life writers_         *Written by*  ```Beebah wadata``` *_In d name ov Allah d most beneficent d most merciful_* _Jin jina_ ```Gareku masoyana,wadanda nasani da wadanda ban sani,Ina godia da goyon bayan da kuke bani,ina matukar kaunarku,Allah Baku abinda kuke nema```    _*AMEEN*_ ~~~~~~~ _*Gareku masoyan littanfin AUREN QARYA,nasan wasu zasu ce nafara littafi ba idar ba,abinda yasa naki idar wa saboda wayana ya samu matsala restore din messages take yi,sai ya goge kuma na nema ko zan samu,amma ban samu ba,buh inshallah dana samu zan kara sa muku*_ _In dedication to members ov *P M L W* Allah ya barmu tare_ *1 to 5* Wani matashi saurayi ne bazai wuce 28 bah,naga ya shiga cikin wani makeken gidan cikin Mercedes Benz ash, balaifi gidan ya rayu,packing space ya n...

NA TSANI AURE 121 to END

 🎗🎗🎗🎗🎗🎗      🎗🎗🎗🎗🎗🎗          🎗🎗🎗🎗🎗🎗       *NA TSANI AURE*              🎗🎗🎗🎗🎗🎗                  🎗🎗🎗🎗🎗🎗                      🎗🎗🎗🎗🎗🎗 *short story*❣       *written by bieberh wadata* *January 2017*     1⃣2⃣1⃣ *to* 1⃣3⃣0⃣ *Dedicated dix page to members ov beebah novelz*😘😘😘 ```After two weeks ``` Aka mayarda aymana dakin mijinta,tun lokacin suka fara kaunar junansu,ingantaciyar soyyaya sukewa juna, daya baya son ganin bacin ran dan uwansa........ ```1 year latter``` Direct gidansu na nufa domin ci gaba da dauko rahoto ta window din na hango aymana ta kara kyau da wata baby a hannunta zata kai 4month,wani magidanci na hango ashe wai ayman ne yayi kyau ya kara jiki kadan daga yadda yake a da, hug ya bata a baya ...